• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, October 15, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Malamai sun bayyana tsige Sheikh Ibrahim Khalil daga shugabancin Majalisar Malaman Kano

by DAGA MUHAMMAD LAWAN RANO
October 11, 2021
in Addini
0
Sheikh Ibrahim Khalil

Sheikh Ibrahim Khalil

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MALAMAN addinin Musulunci da ke Jihar Kano sun bayyana cewa sun tsige shugaban Majalisar Malamai ta jihar, Sheikh Ibrahim Khalil, daga shugabancin majalisar bisa zargin wasu laifuka da su ka yi masa.

A wata sanarwa da Ustaz Saifullahi Adam Assudani da Sheikh Khalifa Gama da Sheikh Abdulƙadir Ramadan da kuma Imam Jamil Abubakar su ka sanya wa hannu, wadda mujallar Fim ta samu kwafe, malaman sun ce sun ɗauki wannan mataki ne da yawun dukkan malaman jihar.

A cewar su, Malam Ibrahim Khalil ya gaza ciyar da majalisar gaba, sannan majalisar ba ta aikin da aka ɗora mata na yin fatawa ga al’umma kan sababbin matsalolin da ke tasowa a wannan zamanin.

Takardar bayanin tsige Sheikh Ibrahim Khalil daga shugabanci

Malaman su ka ƙara da zargin sa da yin amfani da ofishin majalisar wajen shirya tarurruka na ƙashin kan sa, ba na majalisar ba, kuma ya gaza haɗe kan ɓangarorin Izala, Ƙadirriyya da Tijjaniya a Kano, sannan kuma ya shiga siyasa har ma takara ya ke nema.

Malaman su ka ce a bisa wannan dalilan ne ya sa dukkan malamai daga ɓangaren Tijjaniya, Ƙadiriyya da Izala su ka ga dacewar su sauke shi daga shugabancin majalisar.

Sai dai sun ce wannan garambawul da su ka yi wa majalisar, shugaban kaɗai ta shafa, sauran shugabannin su na nan a kan muƙaman su.

Daga ƙarshe, sun zaɓi Farfesa Abdullah Saleh Pakistan a matsayin sabon shugaban majalisar, kuma su ka ce kowane ɓangare daga Tijjaniya, Ƙadiriyya da Izala ya amince da wannan matakin.

Loading

Tags: IzalaƘadiriyyaMajalisar Malamai ta Jihar KanomalamaiSheikh Ibrahim KhalilTijjaniyya
Previous Post

Za a yi babban zaɓen MOPPAN a Nasarawa

Next Post

Majalisar Malamai: Har yanzu Sheikh Ibrahim Khalil ne shugaba, inji gamayyar malaman Kano

Related Posts

Mahmud Nagudu zai gabatar da taron Mauludi ranar Lahadi
Addini

Mahmud Nagudu zai gabatar da taron Mauludi ranar Lahadi

October 1, 2026
HOTUNA: Taron Mauludi na Sayyada Raihan Imam Ahmad Ƙamshi
Addini

HOTUNA: Taron Mauludi na Sayyada Raihan Imam Ahmad Ƙamshi

September 6, 2026
Yadda Sayyada Raihan Ƙamshi ta gudanar da taron Mauludi a Kano
Addini

Yadda Sayyada Raihan Ƙamshi ta gudanar da taron Mauludi a Kano

September 6, 2026
Sha’irai sun baje koli a taron Mauludi da ƙungiyar Triple R Kannywood ta yi a Kano
Addini

Sha’irai sun baje koli a taron Mauludi da ƙungiyar Triple R Kannywood ta yi a Kano

September 2, 2026
Sha’iri Aminu Ala ya gudanar da taron Mauludi a Kano
Addini

Sha’iri Aminu Ala ya gudanar da taron Mauludi a Kano

September 1, 2026
Jaruma Raihan Imam da Triple R Kannywood za su yi tarurrukan Mauludi a Kano
Addini

Jaruma Raihan Imam da Triple R Kannywood za su yi tarurrukan Mauludi a Kano

August 30, 2026
Next Post
Sheikh Ibrahim Khalil

Majalisar Malamai: Har yanzu Sheikh Ibrahim Khalil ne shugaba, inji gamayyar malaman Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!