• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali za ta aurar da ‘yar ta Sarra

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
February 6, 2024
in Ranar Murna
0
Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali za ta aurar da ‘yar ta Sarra

Sarra da katin auren ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCIYAR marubuciya kuma malamar jami’a, Hajiya Bilkisu Yusuf Ali, za ta yi taron bikin ‘yar ta Sarra Tasi’u Ya’u Ɓaɓura.

Kamar yadda katin gayyatar ya nuna, za a yi taron ne a ranar Asabar, 10 ga Fabrairu, 2024 a Prime Event Centre da ke Titin Haɗeja a cikin garin Kano.

Amma kafin taron bikin za a ɗaura auren a ranar Juma’a a gidan kakan amaryar, wato marigayi Sheikh Imam Dakta Yusuf Ali, da ke Tudun Maliki, Kano, da misalin karfe 2:30 na rana.

Tuni marubuta da sauran abokan arziki su ka yi shirin zuwan wannan rana inda su ka fitar da kalar ankon da za su saka don yi wa Bilkisu kara.

Loading

Tags: Bilkisu Yusuf Aliɗaurin aureSarra Tasi'u Ya'u Ɓaɓura
Previous Post

Rarara ya raba tallafin kayan abinci da kuɗin cefane ga mutum dubu goma a garin su

Next Post

Gobe za a fara bikin Anisa ɗiyar marubuciya Halima K/Mashi

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Gobe za a fara bikin Anisa ɗiyar marubuciya Halima K/Mashi

Gobe za a fara bikin Anisa ɗiyar marubuciya Halima K/Mashi

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!