Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare
Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta miƙa ragamar gudanar da ayyukan ma'aikatar ga Babban ...
Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta miƙa ragamar gudanar da ayyukan ma'aikatar ga Babban ...
TO, shi ma dai makaɗi, mawaƙi kuma jarumi a Kannywood, wato Kabiru A. Zango KB Zango, ƙane ga jarumi Adam ...
FURODUSA kuma ɗan kasuwar finafinai a Kannywood, Alhaji Muhammad Rabi’u Koli, ya bayyana farin ciki kan aurar da 'yar sa ...
JARUMI kuma mawaƙi a Kannywood, Yusuf Haruna (Baban Chinedu), ya ƙaryata wata takarda da ke yawo a soshiyal midiya da ...
YAU saura kwana biyu shahararren mai ba da sutura kuma jarumi a Kannywood, wato Sadiqu Artist, ya zama angon Amina ...
HAƊAƊƊIYAR Ƙungiyar Masu Shirya ta Nijeriya (MOPPAN) ta kira taron shekara na shugabannin ta na ƙasa na jihohi da sakatarorin ...
SANANNEN mai ba da sutura kuma jarumi a Kannywood, Sadiqu Ahmad, wanda aka fi sani da Artist, shi ma lokacin ...
MAWAƘI kuma jarumi a Kannywood, Misbahu M. Ahmad ya yi ƙorafi tare da tunatarwa kan irin salon jagorancin da Shugaban ...
ALƘAWARI ya cika. A ranar Juma'a, 19 ga Mayu, 2023 aka ɗaura auren matashin mawaƙin Kannywood, Abba Zakin Hausa, da ...
SHUGABAN Ƙasa Muhammadu Buhari ya umarci membobin sabuwar hukumar gudanarwa ta Hukumar Haɓaka Arewa-maso-gabas (NEDC) da su kama aikin riƙon ...
© 2024 Mujallar Fim