INEC ta rantsar da Isah matsayin kwamishina a karo na biyu
HUKUMAR Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta rantsar da Dakta Mahmuda Isah a matsayin Zaunannen Kwamishinan Zaɓe, wato 'Resident Electoral Commissioner' ...
HUKUMAR Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta rantsar da Dakta Mahmuda Isah a matsayin Zaunannen Kwamishinan Zaɓe, wato 'Resident Electoral Commissioner' ...
ƘUNGIYAR Dattawan Kannywood (Kannywood Foundation) ta bayyana alhini kan rasuwar ɗan fim din nan da ya rasu kwanan nan, wato ...
FURODUSA kuma ɗan kasuwar finafinai a Kannywood, Alhaji Muhammad Rabi'u Koli, zai aurar da 'yar sa ta farko. Za a ...
A RANAR Juma'a, 12 ga Mayu, 2023 Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta kafe sunayen 'yan takarar da za su ...
HUKUMAR Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa surutan da wasu ke yi kan cewa ta ƙi bin umarnin kotu ...
LAMBOBIN yabo guda biyu da Shugaban Hukumar Tara Kuɗaɗen Haraji ta Ƙasa (FIRS) ya samu a wurare biyu kwanan nan, ...
TSOHON shugaban Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Alhaji Abdullahi Maikano Usman, ya yi tsokaci game da hirar ...
ALLAH ya yi wa jarumin Kannywood, Malam Aminu Muhammad (AZ), rasuwa a yau Litinin, 8 ga Mayu, 2023 a asibitin ...
SHUGABAN Ƙasa Muhammadu Buhari ya kafa hukumar gudanarwa ta Hukumar Haɓaka Arewa-maso-gabas (NEDC) mai wakilai goma sha biyu da su ...
AN bayyana cewa tauye haƙƙin mata da marubuta maza su ke yi wani abu ne da ya daɗe kuma har ...
© 2024 Mujallar Fim