• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Sadiya ‘yar jaruma Hadiza Kabara ta yi saukar Alƙur’ani

by MUKHTAR YAKUBU
January 10, 2024
in Ranar Murna
0
Sadiya ‘yar jaruma Hadiza Kabara ta yi saukar Alƙur’ani

Hadiza Kabara (a dama) tare da Sadiya

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

CIKIN yardar Allah da falalar sa da ya ke yi ga bayin sa, ita ma Sadiya Yakubu Gwamna, ɗiyar jaruma a Kannywood Hadiza Mohammed Kabara ta samu baiwar saukar Alƙur’ani mai girma.

A ranar Lahadi da ta gabata ne dai Hadiza ta shirya taro na musamman a gidan su da ke unguwar Panshekara a cikin garin Kano domin murnar saukar Alƙur’anin.

Sadiya tare da iyayen ta mata a wajen saukar

Taron ya samu halartar jaruman fim da dama da su ka je wajen domin taya ta murna.

Sun haɗa da Sadiya Muhammad Gyale, Asma’u Sani, Hadizan Saima, Raihan Imam Ahmad Ƙamshi, da sauran su.

Sadiya da iyayen ta mata
Daga hagu: Bilkisu Yusuf Ali, Hadiza Kabara da Asma’u Sani
Hadiza Kabara da ‘ya’yan ta: Bilkisu Muhammad Garba Kabara (a hagu) da Sadiya Yakubu Gwamna
Sadiya tare da Fati Suleiman (a hagu) da Hauwa Waraka

Loading

Tags: Hadiza KabaraSadiya Yakubu Gwamnasaukar Alƙur'ani
Previous Post

Allah ya cika min buri na da ya ba ni ‘ya mace – Bilal M. Naseer

Next Post

Naɗin Ali Nuhu sabon matakin cigaba ne ga Kannywood da industirin fim a Nijeriya baki ɗaya – Sani Mu’azu

Related Posts

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara
Ranar Murna

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara

October 10, 2026
Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post
Naɗin Ali Nuhu sabon matakin cigaba ne ga Kannywood da industirin fim a Nijeriya baki ɗaya – Sani Mu’azu

Naɗin Ali Nuhu sabon matakin cigaba ne ga Kannywood da industirin fim a Nijeriya baki ɗaya - Sani Mu'azu

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!