• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Shekara bakwai da aure: Furodusa Abdul Amart ya jaddada ƙauna ga Fatima

by DAGA ABBA MUHAMMAD
March 26, 2023
in Ranar Murna
0
Abdul Amart da Fatima tare da 'ya'yan su guda uku

Abdul Amart da Fatima tare da 'ya'yan su guda uku

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

BABBAN furodusa a Kannywood kuma shugaban ƙungiyar YBN Network Group, Abdul Amart Mohammed, a yau ya jaddada soyayyar sa ga matar sa Fatima a daidai ranar da su ka cika shekara bakwai da aure. Ya ce ita ce jigon rayuwar sa.

Furodusan ya yi bayanin yadda rayuwar auren su ta kasance tare da Fatima a wani saƙo da ya wallafa a Instagram. Ya wallafa ƙayatattun hotunan shi inda aka gan shi tare da Fatima da ‘ya’yan su uku.

A bayanin da ya yi da Turanci a saƙon, wanda ya fassara shi zuwa Hausa, Abdul Amart ya ce,  “My wife in this world and in Jannah in-sha Allah.”

Ya ci-gaba da cewa, “It’s been 7 years of our union. In these years she has given me happiness, pure love, friendship and above all her undying support. I thank Allah for blessing us with 3 beautiful kids – Al’Ameen, Ayman and Amatullah. They are the symbol of our undying love.

Abdul Amart da iyalin sa

“Today, I celebrate our love, mutual commitment, and great sacrifice. a celebration of togetherness and a joyful moment. My love for her is endless. She mean the world to me. Happy 7th anniversary to us!

“I pray that God in His infinite mercy give us the strength to withstand all obstacles and keep us united and our love to last till eternity.”

A Hausa kuma ya ce, “Mata ta a duniya kuma mata ta a Aljannah in-sha Allah.

“Yau shekara 7 daidai da Allah ya azurta ni da auren ta. A wannan shekarun na samu farin ciki, kwanciyar hankali da kuma kulawa na musamman daga gare ta. 

“Ina matuƙar godiya ga Ubangiji da ya azurta mu da kyawawan yara har guda 3, Al-Ameen, Ayman, da Amatullah. Haƙiƙa su ne shaidar soyayyar mu.

“A yau ina cikin mutaƙar farin ciki na soyayyar mu, da kuma duk ɗawainiyar da ta ke yi da ni da kuma farin cikin da ta ke saka ni. Ina matuƙar ƙaunar ta kuma ina alfahari da ita.”

Abdul Amart ya kuma ce wa Fatima, “Ina taya ki murnar shiga shekara bakwai da auren mu.”

Al-Ameen, Ayman, da Amatullah

Daga nan ya yi addu’a da cewa, “Ina roƙon Allah ya kare mu daga dukanin sharri kuma ya ƙaro mana danƙon soyayya na har abada.”

Mujallar Fim ta ba ku labarin cewa an ɗaura auren Abdul Amart da Fatima a ranar Asabar, 26 ga Maris, 2016.

Loading

Previous Post

Ƙungiya ta raba tallafin azumi ga ‘yan Kannywood a Kaduna

Next Post

Ƙarya ne, ba wanda ya ba Rarara da ni kyautar kuɗi ko mota saboda asarar da mu ka yi – Baban Chinedu

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Yusuf Haruna (Baban Chinedu)

Ƙarya ne, ba wanda ya ba Rarara da ni kyautar kuɗi ko mota saboda asarar da mu ka yi - Baban Chinedu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!