An ƙara wa’adin yin rajistar ‘yan fim na Kano da kwana takwas
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar Kano, tare da haɗin gwiwar Hukumar Tace Finafinai da Ɗab'i ta ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar Kano, tare da haɗin gwiwar Hukumar Tace Finafinai da Ɗab'i ta ...
ƘUNGIYAR ciyamomin Jihohi na ta taya sabon shugaban Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Alhaji Habibu Barde Muhammad, ...
KWAMITIN Amintattu (BoT) na Ƙungiyar Ƙwararru ta Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ya bada sanarwar naɗa babban furodusan nan ...
DAKTA Ahmad Muhammad Sarari, ya bayyana yin murabus daga shugabancin Ƙungiyar Ƙwararru ta Masu Shirya Finafinai ta Ƙasa (MOPPAN), bisa ...
HAƊAƊƊIYAR Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta taya jarumin Kannywood Ali Nuhu murnar naɗin da Shugaban Ƙasa Bola ...
ƘUNGIYAR ciyamomin Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) na jihohin Arewa 19 da Abuja sun miƙa saƙon ta'aziyyar ...
ƘUNGIYAR Ƙwararru ta Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta yi kira ga sabon zaɓaɓɓen Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba ...
HAƊAƊƊIYAR Ƙungiyar Masu Shirya ta Nijeriya (MOPPAN) ta kira taron shekara na shugabannin ta na ƙasa na jihohi da sakatarorin ...
MAWAƘI kuma jarumi a Kannywood, Misbahu M. Ahmad ya yi ƙorafi tare da tunatarwa kan irin salon jagorancin da Shugaban ...
TSOHON shugaban Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Alhaji Abdullahi Maikano Usman, ya yi tsokaci game da hirar ...
© 2024 Mujallar Fim