Jarumar Kannywood Binta Miko Yakasai ta kwanta dama
ALLAH ya yi wa jarumar Kannywood Hajiya Binta Miko Yakasai rasuwa a safiyar yau a Kano. Shekarun ta 54. Hajiya ...
ALLAH ya yi wa jarumar Kannywood Hajiya Binta Miko Yakasai rasuwa a safiyar yau a Kano. Shekarun ta 54. Hajiya ...
Marigayiya Hajiya Rafat Salami Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jajanta wa iyalan Hajiya Rafat ...
RASUWAR fuju'a da mawaƙi El-Mu'az Muhammad Birniwa ya yi a daren jiya ta girgiza 'yan fim da mawaƙan cikin Kannywood, ...
A JIYA Asabar Allah ya ɗauki ran babban ɗan kasuwar finafinan Hausa ɗin nan da ke Kano, Alhaji Nasiru ...
MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, a ranar Litinin ya jajanta wa al’ummar Jihar Neja bisa ...
ALLAHU Akbar! Muhammad Fadeel Tijjani Babangida, ɗan tsohuwar jarumar Kannywood Maryam Waziri, ya riga mu gidan gaskiya. Hakan ta faru ...
ALLAHU Akbar! Allah ya ɗauki ran mahaifiyar furodusa kuma jarumi a Kannywood, Alhaji Musa Aminu Carlos (Wamban Ƙaya). Hajiya Sahuratu ...
FITACCEN jarumin barkwanci ɗin nan a finafinan Kudu (Nollywood), John Okafor, wanda ake yi wa laƙabi da Mista Ibu, ya ...
A YAU Lahadi Allah ya ɗauki ran jarumar Kannywood, Fatima Sa'id Yakasai, wadda aka fi sani da Bintu a cikin ...
Litinin, 16 ga Janairu Allah ya ɗauki ran jarumin barkwanci a Kannywood, Kamal Aboki, sanadiyyar haɗarin mota da ya ritsa ...
© 2024 Mujallar Fim