Rasuwar Bintu ‘Ɗaɗin Kowa’ ta girgiza Kannywood
A YAU Lahadi Allah ya ɗauki ran jarumar Kannywood, Fatima Sa'id Yakasai, wadda aka fi sani da Bintu a cikin ...
A YAU Lahadi Allah ya ɗauki ran jarumar Kannywood, Fatima Sa'id Yakasai, wadda aka fi sani da Bintu a cikin ...
Litinin, 16 ga Janairu Allah ya ɗauki ran jarumin barkwanci a Kannywood, Kamal Aboki, sanadiyyar haɗarin mota da ya ritsa ...
ƊAYA daga cikin makusantan Alhaji Auwal Garba Ɗanborno ta bayyana cewa su shaƙiƙan marigayin sun ƙudiri aniyar tabbatar da cewa ...
ALLAH ya yi wa jarumin Kannywood, Malam Aminu Muhammad (AZ), rasuwa a yau Litinin, 8 ga Mayu, 2023 a asibitin ...
DARAKTA, jarumi kuma kakakin Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya, (MOPPAN), Malam Al-Amin Ciroma, ya ƙaryata labarin da aka ...
TSOHON Shugaban Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Ƙasa (MOPPAN), Malam Abdulkareem Muhammad, ya bayyana cewa zai jima ya na ...
DA yammacin wannan rana ta Litinin, 23 ga Janairu, 2023 Allah ya yi wa jarumi kuma furodusa a Kannywood, Abdulwahab ...
JARUMI kuma darakta a Kannywood, Bello Muhammad Bello (General BMB) ya yi magana cikin alhini a game da irin abubuwan ...
ALLAHU ya yi wa matashin jarumin barkwanci a Kannywood, Kamal S. Aboki, rasuwa a yau. Kamal wanda ɗan asalin Maiduguri ...
JARUMI kuma darakta a Kannywood, Ali Nuhu, ya taya matar sa Hajiya Maimuna Garba Ja Abdulƙadir murnar ƙara shekara a ...
© 2024 Mujallar Fim