An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Gwamnatin Tarayya ta naɗa Farfesa Pomak Frank Tengya a matsayin sabon Rekta na Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa (National Film ...
Gwamnatin Tarayya ta naɗa Farfesa Pomak Frank Tengya a matsayin sabon Rekta na Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa (National Film ...
HUKUMAR Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC) ta ƙaryata ji-ta-ji-tar da aka riƙa yaɗawa kwanaki a soshiyal midiya cewa wai Manajan ...
BABBAR ‘yar Shugaban Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Dakta Ali Nuhu ta kammala digirin ta a Jami’ar Skyline da ...
DARAKTA a Kannywood, Sheikh Isah Alolo ya bayyana cewa Manajin-Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Dakta Ali Nuhu, ...
MANAJIN Daraktan Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Dakta Ali Nuhu, ya buɗe reshen kamfanin kayan shaye-shaye na kamfanin ‘Rufaida ...
HUKUMAR Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC) ta ƙaddamar da wani gagarumin yunƙuri na ganin ana nuna finafinan Kannywood a gidajen ...
MINISTAN Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ya bayar da shawarar tallafa wa ƙungiyoyin ƙasashen duniya da ...
MANAJAN Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Dakta Ali Nuhu, ya yi kira ga 'yan Nijeriya da a ...
NIJERIYA da ƙasar Spain sun ƙudiri aniyar haɗa ƙarfi da ƙarfe don ganin sun haɓaka harkar fim a nan ƙasar. ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta taya Alhaji Ali Nuhu murnar kama aiki a matsayin Manajan Darakta na ...
© 2024 Mujallar Fim