Tallafi: Rahama Sadau ta yi wa mabiyan ta na Facebook ruwan naira
A YAU Juma'a jaruma kuma furodusa Hajiya Rahama Sadau ta yi wa mabiyan ta na Facebook mutum ɗari kyautar kuɗi ...
A YAU Juma'a jaruma kuma furodusa Hajiya Rahama Sadau ta yi wa mabiyan ta na Facebook mutum ɗari kyautar kuɗi ...
JARUMA a Kannywood da Nollywood, Hajiya Rahama Sadau, ita ma ta samu shiga cikin gwamnatin Tinubu. Gwamnatin ta naɗa jarumar ...
FITACCIYAR jaruma kuma furodusa a Kannywood, Rahama Sadau, za ta kafa tarihi a Kannywood inda fim ɗin ta, 'Mati A ...
A YAU 7 ga Disamba jarumar Kannywood Rahama Sadau ta bayyana cewa ta cika shekara 30 da haihuwa tare da ...
A RANAR Asabar, 26 ga Nuwamba, 2022, aka yi bikin shekara-shekara na 'Henna Ball' wanda mujallar Tozali ke shiryawa. Wannan ...
FITACCIYAR mujallar nan mai suna Tozali, wadda ke ba da labaran bukukuwa da shawarwari kan zamantakewa, za ta karrama fitattun ...
JARUMAR Kannywood da Nollywood, Rahama Sadau, ta nesanta kan ta da wani jerin sunaye da jaridar 'Punch' ta buga mai ...
A RANAR Laraba, 27 ga Afrilu, 2022 ne aka rantsar da fitaccen marubuci, jarumi kuma furodusa, Malam Ado Ahmad Gidan ...
© 2024 Mujallar Fim