Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa matar fitaccen mawaƙi Alhaji Adamu Ɗanmaraya Jos, wato Hajiya Sabuwa Ɗanmaraya, rasuwa. Ta rasu ...
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa matar fitaccen mawaƙi Alhaji Adamu Ɗanmaraya Jos, wato Hajiya Sabuwa Ɗanmaraya, rasuwa. Ta rasu ...
ALLAH ya yi wa tsohon ɗan wasan kwaikwayo ɗin nan mazaunin Jos, Malam Abdullahi Shu'aibu (Ƙarƙuzu ko Abdu Kano), rasuwa ...
Shahararren daraktan fim ɗan ƙasar Mali, Souleymane Cissé, ya rasu a daren jiya a babban birnin ƙasar, wato Bamako, yana ...
ALLAH ya yi wa jarumar Kannywood Hajiya Binta Miko Yakasai rasuwa a safiyar yau a Kano. Shekarun ta 54. Hajiya ...
ALLAH ya yi wa tsohon ɗan jaridar nan kuma dattijon arziki, Alhaji Sanda Adamu Tsafe, rasuwa. Shekarun sa 77. Ya ...
A DAREN shekaranjiya Asabar, Allah ya ɗauki ran mataimakin shugaban Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) reshen Jihar Zamfara, ...
ALLAH ya yi wa mahaifin jarumin barkwanci a Kannywood, Alhaji Aminu Aliyu, wanda aka fi sani da Baba Ari rasuwa. ...
ALLAH ya yi wa mahaifin mawaƙiya kuma jaruma a Kannywood, Ummi Abdullahi Adamu Birnin Yero, wadda aka fi sani da ...
Marigayiya Hajiya Rafat Salami Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jajanta wa iyalan Hajiya Rafat ...
‘YAN Kannywood sun cigaba da nuna alhinin su a kan rashin abokin aikin su, Alhaji Mu’azu Muhammad Birniwa (El-Mu'az), wanda ...
© 2024 Mujallar Fim