• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, April 5, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Tsohuwar matar Adam Zango, Maryam A.B. Yola, ta yi auren cin amana, inji jarumar Kannywood Sapna Aliyu Maru

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
October 1, 2022
in Ranar Murna
3
Ango Muhammad Murtala da amarya Maryam A.B. Yola

Ango Muhammad Murtala da amarya Maryam A.B. Yola

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMAR Kannywood, Sapna Aliyu Maru, ta bayyana cewa auren da ƙawar ta Maryam A.B. Yola ta yi jiya, na cin amana ne, domin kuwa saurayin ta ne ta aure.

Sapna ta faɗa wa da mujallar Fim haka ne bayan an ɗaura auren Maryam ɗin da wani matashi mai suna Muhammad Murtala.

A jiya Juma’a, 30 ga Satumba, 2022 aka ɗaura auren tare da Muhammad, wanda ɗan kasuwa ne kuma ɗan jarida wanda ɗan asalin Jihar Borno ne da ya ke gudanar da kasuwancin sa a tsakanin Legas da Fatakwal.

Amarya da ango: Maryam da Muhammad

Amaryar, wadda ita ma sananniyar jaruma ce a Kannywood, ta wallafa bidiyo biyu a Instagram, ita kaɗai ta na rawar murna cikin shigar amarci a ɗaya, a ɗayan kuma ita da angon ta su na yi wa juna kallon ƙuda.

Abokan arziki da dama sun taya murnar wannan abin farin ciki da ya same ta.

Amma dai ita Sapna ta ce lallai Maryam ta ci amanar ta, domin ita da Muhammad sun daɗe da shirya maganar yin aure.

Ta yi mamakin yadda duk da kusancin ta da Maryam amma ta ci amanar ta, ta aure mata masoyi.

Sai dai ba ta yi cikakken bayani ba kan wannan iƙirarin da ta yi.

Maryam ta taɓa auren jarumi kuma mawaƙi Adam A. Zango.

Wata majiya ta shaida wa mujallar Fim cewa bayan Zango ya sake ta, ta yi wani auren wanda bai daɗe ba su ka rabu. 

Sapna Aliyu Maru

Daga baya ta haɗu da wani mutum, su ka ci gaba da soyayya har da alƙawarin za su yi aure. “Wannan ta sa ya ba su aron gida su ka zauna a Abuja ita da mahaifiyar ta, amma kafin a kai ga shirya maganar, sai kawai aka ji ta yi wannan sabon auren, ba zato ba tsammani.”

Majiyar ta faɗa wa wakilin mu cewa Maryam za ta tare ne a Maiduguri, Jihar Borno, inda can ne angon nata ya aje uwargidan sa da ‘ya’yan sa.

Maryam A.B. Yola cikin bidiyon ɗokin amarci da ta ɗora a Instagram

Loading

Tags: AbujaAdam A. Zangoango da amaryaaurecin amanaMaiduguriMaryam A.B. YolaMuhammad MurtalaSapna Aliyu Marusaurayi
Previous Post

Ishe Baba ya yi rashin mahaifiyar sa

Next Post

Zaɓen 2023: INEC ta kafa wa ‘yan jarida dokokin hana su fifita wata jam’iyya kan wata

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Farfesa Mahmood Yakubu

Zaɓen 2023: INEC ta kafa wa 'yan jarida dokokin hana su fifita wata jam'iyya kan wata

Comments 3

  1. Pingback: Auren da Maryam A.B Yola tayi na cin amana ne, cewar kawarta Sapna Aliyu Maru - Kyauta Blog
  2. Pingback: Auren da Maryam A.B Yola tayi na cin amana ne, cewar kawarta Sapna Aliyu Maru - Dailygistnaija
  3. Pingback: Auren da Maryam A.B Yola tayi na cin amana ne, cewar kawarta Sapna Aliyu Maru - Mr ATG News.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!