• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, April 5, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Walima: Nihal ‘yar Fauziyya Maikyau ta cika shekara 6 a duniya

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
November 10, 2022
in Ranar Murna
0
Nihal da mahaifiyar ta tare da kek ɗin ta

Nihal da mahaifiyar ta tare da kek ɗin ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TSOHUWAR jaruma a masana’antar finafinai ta Kannywood, Fauziyya Sani (Maikyau), ta shirya wata ƙwarya-ƙwaryar walima ta murnar cikar ‘yar ta Fatima Yakubu (Nihal) shekara shida da zuwan ta duniya.

Fatima Yakubu (Nihal) tare da ƙawar mamar ta, wato tsohuwar jaruma Sadiya Mohammed (Gyale), da kuma ita mahaifiyar

An yi taron a gidan Fauziyya da ke Kano a ranar Talata, 8 ga Nuwamba, 2022, kuma ya kasance na yara ne sai wasu ƙawayen ta kaɗan da ta gayyata. 

An yi wasanni na yara tare da raba kyaututtuka, aka ci abinci da abin sha tare da rufe taron da yanka kek.

Fauziyya Sani Maikyau da Nihal
Nihal da ƙawar ta
Fatima Yakubu (Nihal) ta cika shekara shida

Loading

Tags: BikibirthdayFatima Yakubu NihalFauziyya Sani Maikyauwalimazagayowar ranar haihuwa
Previous Post

‘Yan sanda sun kama Imam Abdullahi Indabawa saboda yaɗa kalaman ɓatanci a kan jarumin Kannywood

Next Post

PDP kaɗai ce jam’iyya a Nijeriya, APC na kakarin mutuwa – Atiku

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Atiku Abubakar ya na amsar gaisuwa daga magoya bayan sa

PDP kaɗai ce jam'iyya a Nijeriya, APC na kakarin mutuwa - Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!