• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, August 21, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Yadda ɗaurin aure da taron bikin jarumin Kannywood Abale ya gudana

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
January 27, 2023
in Ranar Murna
0
Ango Adam Abdullahi Adam (Abale) tare da amarya Maryam Faruq Sale

Ango Adam Abdullahi Adam (Abale) tare da amarya Maryam Faruq Sale

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

AN ce rana ba ta ƙarya sai dai uwar ‘ya ta ji kunya. To kamar dai yadda aka daɗe ana sanar da ranar ɗaurin auren jarumin Kannywood Adam Abdullahi Adam (Abale) tun a kwanakin da su ka gabata, a wannan rana ta 27 ga Janairu, 2023 aka ɗaura auren sa da sahibar sa Maryam Faruq Sale.

An ɗaura auren a unguwar Na’ibawa Masallacin Uhdu da ke Kano da misalin ƙarfe 2 na rana. Taron ya samu halartar kusan ɗimbin manyan jarumai da masu ruwa da tsaki a harkar fim waɗanda su ka haɗa da Ali Nuhu, Bashir Abubakar Maishadda, Dauda Rarara, da sauran su.

Baya ga haka da yake jurumin na matasa ne an samu cinkoson matasa sosai da su ka zo wajen.

Ango Abale cikin da farin ciki jim kaɗan bayan ɗaurin auren sa

Mujallar Fim ta lura da yadda su ma ‘yan siyasa su ka cika wurin kasancewar angon ɗan takarar Majalisar Tarayya a Ƙaramar Hukumar Kumbotso a jam’iyyar ADP hakan ya sa wajen ya zama babu masaka tsinke, don haka ko bayan an ɗaura auren da ƙyar angon ya iya barin wajen. Har sai da ta kai ga ya fito da kan sa daga cikin motar ya na ɗaga hannu tare da yi wa jama’a godiya. Da haka aka samu hanyar fita daga wajen zuwa masaukin da aka tanadar domin hutawa da kuma cin abinci.

A cikin daren kuma aka shirya wani gagarumin taron dina a Meena Events Centre inda ‘yan fim su ka halarci wajen domin taya ango da amarya murnar shagalin bikin nasu.

Da fatan Allah ya ba da zaman lafiya da fahimtar juna.

Amarya da ango a wurin dina
Zauren dinar auren Abale da Maryam ya yi cikar ƙwari da mahalarta
Ali Nuhu (a hoton sama) da Dauda Rarara (a hoton ƙasa) a wajen dinar
Ango ya na fama da mahalarta taron dinar. A hoton ƙasa kuma dandazon masoyan ma’auratan ne

Loading

Tags: Adam Abdullahi Adam Abaleango da amaryaaureɗaurin aureKannywoodMaryam Faruq SaleNa'ibawa
Previous Post

Mun kammala duk shirye-shiryen gudanar da zaɓe cikin kwanciyar hankali, inji INEC da ‘yan sanda

Next Post

Zaɓen 2023: APC tantagaryar mayaudara ne, inji Atiku

Related Posts

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya

July 4, 2026
Next Post
Atiku Abubakar a Abakaliki

Zaɓen 2023: APC tantagaryar mayaudara ne, inji Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!