• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, June 17, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Yadda Kannywood ta faɗakar kan cutar koronabairus – Sarari

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
April 21, 2020
in Labarai
0
Dakta Ahmad Sarari

Dakta Ahmad Sarari

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
SHUGABAN ƙungiyar ƙwararru ta masu shirya fim ta ƙasa, wato ‘Motion Picture Association of Nigeria’ (MOPPAN), Dakta Ahmad Sarari, ya bayyana irin ƙoƙarin da ‘yan fim ɗin Hausa su ka yi, wajen wayar da kan jama’a kan hanyoyin rigakafi game da cutar nan ta koronabairus (‘COVID-19’).
 
A hirar da ya yi da mujallar Fim, Sarari ya faɗi yadda ƙungiyar tasa ta fito da hanyoyin da membobin ta za su bi domin yin yunƙuri a ɗaiɗaikun su ko a tare domin wayar wa da jama’a kai dangane da wannan muguwar annobar.  
 
Ya ce: “Tun daga lokacin da wannan annobar ta ‘COVID-19’ ta bayyana a ƙasar nan, matakin da mu ka ɗauka na farko domin kariya ga kan mu da masana’antar mu shi ne tsayar da duk wani aiki a masana’antar domin gudun cunkoson da zai kawo yaɗuwar cutar, kuma mu ka yi kira cewar kowa ya bayar da tasa gudunmawar wajen wayar da kan jama’a game da wannan annobar, kuma a take mu ka aika da saƙon menene cutar kuma ta ina za mu kare kawunan mu.
 
“Sannan kuma mun umarci marubuta da su rubutu ‘scripts’ na daƙiƙoƙi 60 a kan kare kai daga wannan cutar a inda na yi alƙawarin biyan naira dubu ashirin ga duk sikirif ɗin da aka rubuta ya kai matakin da zai isar da saƙon da ake so a isar.
 
“Sannan mu ka samar da kwamitin na masu duba sikirif ɗin waɗanda su ka haɗa da Khalil Musa, Ahmad Alkanawy Nasir B. Muhammad, Nasiru Gwangwazo, Ishaq Sidi Ishaq da Kamal S. Alƙali, wanda kuma tuni aka yi aikin aka gama har ma an fitar da wasu ayyukan ga jama’a domin faɗakarwa.”
 
Sarari ya yi kira ga jama’a da su tashi tsaye wajen kare kan su tare da sauran jama’a, domin kiyaye kai daga wannan annobar.

Loading

Previous Post

Bayani kan yaɗuwar ƙwayar cutar korona

Next Post

Cutar korona: Shin Bill Gates abin yarda ne?

Related Posts

Furodusan Kannywood, Abubakar Galadima ya zama jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry
Labarai

Furodusan Kannywood, Abubakar Galadima ya zama jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry

June 15, 2025
Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko
Labarai

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko

June 13, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake
Labarai

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

June 11, 2025
Next Post
Tun a 2015 a wani babban taro Bill Gates ya shelanta zuwan wata annobar cuta wadda duniya ba za ta shirya mata ba

Cutar korona: Shin Bill Gates abin yarda ne?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!