• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

‘Yan fim sun kaɗu da rasuwar darakta Kabiru Kokobi

by ABBA MUHAMMAD
November 6, 2024
in Labarai
0
‘Yan fim sun kaɗu da rasuwar darakta Kabiru Kokobi

Kokobi sanye da 'uniform' a bakin aiki

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A SAFIYAR yau Laraba, 6 ga Nuwamba, 2024 aka yi jana’izar darakta a Kannywood, Malam Kabiru Shehu (Kokobi).

An yi jana’izar ne da misalin ƙarfe 9:00 na safe, a ƙofar gidan sa da ke kan Titin Musawa daura da kan Titin Zango, Tudun Wada, Kaduna.

Gawar Kokobi a lokacin da za a yi masa sallah

Daga nan aka kai shi gidan sa na gaskiya da ke maƙabartar kan Titin Ɓachama, Tudun Wada, Kaduna.

Marigayi Kokobi, ya rasu ne a jiya Talata, 5 ga Nuwamba, a wani asibitin kuɗi mai suna Amrullah, bayan fama da rashin lafiya na hawan jini.

Daraktan mai kimanin shekara 53 a duniya, ya rasu ya bar mata ɗaya da ‘ya’ya uku.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa, ‘yan fim, musamman na Kaduna sun kaɗu matuƙa da wannan babban rashi.

Marigayin ya samu yabo daga wurin maƙwabtan sa da kuma abokan sana’ar sa.

Taron jama’a yayin da za a yi wa Kokobi sallah

Da ya ke Kokobi jami’in tsaro ne a hukumar “Kaduna State Vigilance Service” (KADVS), shugaban su da sauran abokan aikin sa duk sun halarci jana’izar sa.

Wasu daga cikin ‘yan fim da su ka halarci jana’iza da ta’aziyya sun haɗa da Sagir Baban Kausar, Hajiya Fatima Lamaj, Sabi’u Gidaje, Murtala Aniyar, Dikko Yakubu, Sulaiman Sir Zeesu, Nura MC, Sulaiman Sha’ani, Haruna Gidaje Muhammad Showman 22 da sauran su.

Allah ya jiƙan Kabiru Kokobi da rahama, Allah ya albarkaci dukkan abin da ya bari.

Loading

Tags: daraktarasuwa
Previous Post

Darakta a Kannywood, Kabiru Kokobi ya riga mu gidan gaskiya

Next Post

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!