• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

‘Yan Kannywood za su yi taro da Buba Marwa da jami’an yaƙi da safarar ƙwayoyi

by DAGA ABBA MUHAMMAD
August 30, 2021
in Labarai
1
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HAƊAƊƊIYAR Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta na gayyatar dukkan ‘yan Kannywood da ke faɗin ƙasar nan zuwa wurin taron da za ta gudanar tare da haɗin gwiwar Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi, wato NDLEA.

Za a yi taron a babban ɗakin taro na Kannywood TV da ke Kano a jibi Laraba, 1 ga Satumba, 2021 da misalin karfe 1:30 na rana. 

Wannan sanarwar gayyatar ta fito ne ta hannun jami’in hulɗa da jama’a na ƙasa na ƙungiyar, Al-Amin Ciroma.

Kamar yadda ya rubuta a cikin sanarwar, Ciroma ya ce, “Bayan zaman tattaunawa, sakamakon takarda da MOPPAN ta rubuta wa Hukumar Yaki da Sha da kuma Yaki da Fataucin Ƙwayoyi, wato NDLEA, Haɗaɗɗiyar ƙungiyar masu shirya finafinai Nijeriya, MOPPAN na sanar da ‘ya’yan ta cewar ta samu damar haɗin gwiwa da hukumar, domin bayar da nata gudunmawa wajen yaƙi da shan ƙwayoyi.”

Dakta Ahmad Sarari (a hagu) da Birgediya-Janar Buba Marwa (ritaya)

Ya ƙara da cewa, “Biyo bayan wannan haɗakar, shugaban MOPPAN na ƙasa, Dakta Ahmad Muhammad Sarari, na sanar da masana’antar Kannywood cewa shugaban hukumar NDLEA na ƙasa, Birgediya-Janar Mohammed Buba Marwa (ritaya), zai kawo wa ƙungiyar MOPPAN da Kannywood ziyara ta musamman.”

MOPPAN za ta karɓi baƙuncin shugaban da tawagar sa a babban ɗakin taro na Kannywood TV da ke Kano a ranar Laraba, 01 ga Satumba, 2021 da misalin ƙarfe 1:30 na rana. 

“Kan haka ne MOPPAN ke gayyatar dukkannin masu ruwa da tsaki a wannan masana’anta da su halarci wannan taro mai muhimmanci.

“Taron dai zai samar da sahihiyar hanyar samar da kyakkyawar hanyar gudanar da ingantaccen tsari tsakanin hukumar da MOPPAN.”

Loading

Tags: Ahmad SarariBuba marwahausa filmsKannywoodMOPPANNDLEA
Previous Post

Sakataren MOPPAN, Salisu Mu’azu ya kwanta sakamakon haɗari

Next Post

Kannywood na da ƙarfin taya NDLEA yaƙi da safarar muggan ƙwayoyi – Buba Marwa

Related Posts

Wani mai suna Bashir Abdullahi ya damfare ni miliyan bakwai da rabi, inji Halisa
Labarai

Wani mai suna Bashir Abdullahi ya damfare ni miliyan bakwai da rabi, inji Halisa

July 28, 2025
Gaskiyar magana kan ji-ta-ji-tar ‘mutuwar’ Aminu Ala
Labarai

Gaskiyar magana kan ji-ta-ji-tar ‘mutuwar’ Aminu Ala

July 28, 2025
KADIFF 2025: Uganda ta fi yawan finafinai a bikin baje-kolin na Kaduna – Israel Kashim Audu
Labarai

KADIFF 2025: Uganda ta fi yawan finafinai a bikin baje-kolin na Kaduna – Israel Kashim Audu

July 25, 2025
Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar
Labarai

Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar

July 24, 2025
‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar
Labarai

‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar

July 23, 2025
Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Next Post
Kannywood na da ƙarfin taya NDLEA yaƙi da safarar muggan ƙwayoyi – Buba Marwa

Kannywood na da ƙarfin taya NDLEA yaƙi da safarar muggan ƙwayoyi - Buba Marwa

Comments 1

  1. Jamila Adamu Yaro says:
    4 years ago

    Masha Allah kai mu lokaci, yasa wan nan taro albarka yasa wan uwa a amfana da taron, taron zai iya bada gagarumin gudumawa, saboda babban matsalar alumman arewa ne harkar miyagun kwayoyin nan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!