• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 23, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

‘Yan sanda sun kama jarumar Kannywood Murja Kunya

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
January 29, 2023
in Labarai
0
Murja Ibrahim Kunya

Murja Ibrahim Kunya

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

RUNDUNAR ‘yan sanda a Jihar Kano ta kama jarumar barkwanci ɗin nan da ta ke tashe a TikTok, wato Murja Ibrahim Kunya, a yau Lahadi.

Idan kun tuna, tun a ranar 6 ga Satumba, 2022 mujallar Fim ta ba ku labarin cewa wani lauya ya shigar da ƙorafi a wajen ‘yan sanda inda ya nemi da a binciki Murja da wasu fitattun mawaƙa masu amfani da manhajar TikTok su na “ɓata tarbiyya”.

A lokacin, Babbar Kotun Shari’ar Musulunci (Upper Shari’a Court) da ke Bichi, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Bello Musa Khalid ta aika wa kwamishinan ‘yan sanda na Jihar Kano takardar umarnin gudanar da bincike a kan fitaccen mawaƙi Ado Isa Gwanja da wasu mutum tara.

Umarnin, wanda aka bayar a takarda mai ɗauke da kwanan wata 30 ga Agusta, 2022, ya biyo bayan ƙarar da wasu lauyoyi su ka su ka shigar kan shi Gwanja da mawaƙi Mubarak Abdulkarim (Mr. 442), Safeeya Yusuf (Safara’u), Ɗanmaraya, Amude Booth, Kawu Ɗansarki, Murja Ibrahim Kunya, Ummi Shakira, Samha M. Inuwa da Babiyana a kan zargin ɓata tarbiyya.

A takardar, wadda mujallar Fim ta samu kwafen ta, an lissafa sunayen lauyoyin kamar haka: Badamasi Sulaiman Gandu, Muhammad Ali Hamza, Abba Mahmud, Muhammad Nasir, L.T. Dayi, G.A. Badawi, Sanusi I. Umar da A.T. Bebeji.

An kama Murjar ne yayin da ta ke tsakiyar shirye-shiryen shagalin bikin murnar zagayowar ranar haihuwar ta.

Rundunar ‘yan sandan ta Kano ta bayyana a yau cewa ta kama jarumar ne bayan ƙorafin da Zauren Malaman Kano su ka yi a kan ta da wasu masu amfani da TikTok.

Sai dai zuwa yanzu labarin da mujallar Fim ta samu ta ƙarƙashin ƙasa wanda ba mu tabbatar da shi ba ya nuna cewa tuni wasu manyan mutane su ka shiga sahun neman a saki Murja din.

Loading

Tags: 'yan sandaAdo GwanjakamawaKanokotulauyaMurja Ibrahim KunyaShari'ar MusulunciTikTok
Previous Post

Zaɓen 2023: APC tantagaryar mayaudara ne, inji Atiku

Next Post

Mustapha Musty ya ɓara kan masu cewa an daina yayin sa a Kannywood

Related Posts

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Next Post
Mustapha Musty

Mustapha Musty ya ɓara kan masu cewa an daina yayin sa a Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!