• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, July 22, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Zaɓen 2023: An naɗa Ali Nuhu, Afakallah, Sani Mu’azu, Amart da wasu ‘yan Kannywood mayaƙan Tinubu

by DAGA ABBA MUHAMMAD
November 8, 2022
in Labarai
0
Su Ali Nuhu su na cashewa a gaban su Tinubu

Su Ali Nuhu su na cashewa a gaban su Tinubu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

GWAMNAN Jihar Filato, Mista Simon Bako Lalong, wanda shi ne Darakta-Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na jam’iyyar APC, wato ‘Presidential Compaign Council’ (PCC), ya amince da naɗin wasu ‘yan Kannywood a matsayin membobin kwamitin.

‘Yan Kannywood ɗin sun haɗa da Abdul Amart Mohammed a matsayin darakta da Isma’il Na’abba Afakallah a matsayin mataimakin darakta, sai Sani Mu’azu a matsayin sakatare da su Ali Nuhu da sauran su a matsayin membobi.

Tinubu da abokin takarar sa, Kashim Shettima, tare da ‘yan fim

A sanarwar naɗin wadda daraktan yaɗa labarai da hulɗa da jama’a na gwamnan, Dakta Makut Simon Macham, ya fitar a yau Talata, an bayyana cewa naɗin ya biyo bayan tabbacin da ɗan takarar Shugaban Ƙasa a APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bai wa masana’antar ta Kannywood a lokacin da su ka gudanar da taro a Kano wanda Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya shirya, inda ya haɗu da wasu daga cikin manyan ‘yan Kannywood.

‘Yan fim ɗin sun gudanar da wasanni, kuma su ka yi alƙawarin yin aiki tuƙuru don ya cimma nasara.

Shi kuma Tinubu ya yi masu alƙawarin ba su dama a cikin kamfen ɗin sa don su goya masa baya burin sa na zama shugaban ƙasa Nijeriya ya cika, bayan sun nuna fasahar su a gaban ɗan takarar.

A taron, Gwamna Lalong ya bauƙaci ‘yan Kannywood ɗin da su tattaro masoyan su don a haɗu a mara wa Tinubu baya, tare da kira a gare su da su ba da himma wajen tallata shi da manufofin sa ga jama’ar ƙasa.

Jarumai mata na Kannywood tare da ‘yan takarar
Gwamna Simon Lalong ya na jawabi a taron

Loading

Tags: Abdullahi Umar GandujeAli NuhuBola TinubuIsma'il Na'abba AfakallahKannywoodMakut Simon MachamSani Mu'azuSimon LalongZaɓen 2023
Previous Post

Gwamnatin Tarayya ta fara horas da matasa 50 kan yadda ake ƙirƙirar shirye-shirye don sakawa a kafafen sadarwa na zamani

Next Post

Shin Nabraska ya yi baki biyu ne kan rigimar Ganduje da Rarara?

Related Posts

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Next Post
Mustapha Badamasi (Nabraska)

Shin Nabraska ya yi baki biyu ne kan rigimar Ganduje da Rarara?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!