• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ƙungiyar Kannywood Family za ta karrama gwarazan Kannywood a gobe Litinin

by ABBA MUHAMMAD
February 16, 2025
in Labarai
0
Ƙungiyar Kannywood Family za ta karrama gwarazan Kannywood a gobe Litinin
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƘUNGIYAR ‘Kannywood Family’ ta shirya gagarumin bikin karrama gwarazan Kannywood maza da mata.

Bikin wanda aka yi wa laƙabi da ‘Legendary Award Night’, za a gudanar da shi ne a gobe Litinin, 17 ga Fabrairu, 2025 da misalin ƙarfe 6:00 na yamma, a ɗakin taro na otal ɗin ‘The Afficent’ da ke Magaji Rumfa, Kano.

Mashirya taron sun ce biki ne da ya ƙunshi sada zumunci, haɗa kan juna, da zaman lafiya.

An kafa kwamitocin da za su jagoranci bikin, kamar haka:

  1. Kwamitin karɓar baƙi: Hauwa Waraka, Fati Muhammad, Esha Golden da Nura MC Khan.
  2. Kwamitin walwala: Hadiza Maikano, Danja, Fati Al-Amin da Maijidda Abbas.
  3. Kwamitin tsaro – Halisa Muhammad, Waziri Godowoli da  Kalambaina Ikon Allah.
  4. Kwamitin ‘yan jarida: Mujallar Fim, Abba Pash, Sadamcy Photograpy da  sauran bloggers.
  5. Kwamitin tattara bayanan waɗanda suka rasu: Hajiya Fatima, Hajiya Maryam CTV, Hajiya Zulai Bebeji, Hajiya Asma’u, Hafsat Suleiman da Fati Suleiman.

Shugabannin taron sun ce ƙofa a buɗe take ga duk mai son ba da  shawara da gudunmawa.

Haka kuma katin gayyata yana hannun furodusa Yakubu Gwammaja, kowa a wurin sa zai karɓa.

Sannan ana gayyatar duk wani ɗan Kannywood, ba a ɗauke wa kowa ba.

Loading

Tags: BikiKannywood FamilyƘungiyar
Previous Post

Hotuna: Shugaba Tinubu tare da sauran shugabannin Afrika a taron Addis Ababa

Next Post

Jarumi a Kannywood, Ahlan zai aurar da ‘yar sa Hassana

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Ahlan tare da 'yar sa Hassana, amaryar mako mai zuwa

Jarumi a Kannywood, Ahlan zai aurar da ‘yar sa Hassana

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!