• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Cikar buri ne da na fara samun ‘ya mace – Abba Mujallar Fim

by DAGA WAKILIN MU
August 12, 2022
in Ranar Murna
0
Khadija Abba Muhammad (Fanan) a ranar sunan ta

Khadija Abba Muhammad (Fanan) a ranar sunan ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

EDITAN Riƙo na mujallar Fim, Malam Abba Muhammad, ya bayyana cewa ɗaya daga cikin burikan sa a rayuwa ya cika tunda Allah ya ba shi ‘ya mace, wadda ya raɗa wa suna Khadija. 

Abba ya yi waɗannan kalamai ne a yau Juma’a a wurin taron bikin sunan ‘yar sa.

Matar sa, Jamila Ibrahim Dassi, ta haihu a ranar Juma’a, 5 ga Agusta, 2022, da misalin ƙarfe 10:50 na safe a wani asibitin kuɗi mai suna Vicas Specialist Hospital da ke Unguwar Sarki, Kaduna.

An raɗa wa jaririyar suna Khadija (Fanan) a yau Juma’a, 12 ga Agusta, 2022, a masallacin Umar Bin Khattab da ke Ghana Close, Malali, Kaduna. Babban limamin masallacin, Malam Musa Umar Alkanawi, shi ne ya jagoranci addu’ar raɗin sunan.
Haka kuma an yi taron suna a gidan mahaifiyar Abba da ke Sardauna Crescent, Kaduna.

Iyayen Fanan, Jamila da Abba, tare da jaririyar su

Da ya ke zantawa da mujallar Fim, Abba ya nuna farin cikin sa game da samun wannan ƙaruwa da ya yi, ya ce, “Na yi matuƙar murna da samun ‘ya mace, domin tun kafin na yi aure na ke  addu’ar Allah ya ba ni ‘ya mace a farko idan Allah ya nufe ni da yin auren.

“Alhamdu lillah  ɗaya daga cikin burika na ya cika ta wannan ɓangaren, tunda na raɗa wa ‘ya ta suna Khadija.”

Fanan a ranar sunan ta

A kan dalilin da ya sa ya ke son wannan suna, har ka raɗa wa ‘yar sa haka, ɗan jaridar ya ce, “Lallai wannan suna ya na da matuƙar muhimmaci a gare ni da ma sauran ‘yan’uwa na. Sunan yayar mahaifiya ta ne, ta na da matuƙar muhimmanci a rayuwar mu. Tsawon shekaru Allah bai ba ta haihuwa ba, amma ta riƙe mu tamkar ita ta haife mu. Wannan dalili ya sa na ga ya zama wajibi a gare idan Allah ya azurta ni da ‘ya mace in raɗa mata sunan ta.”

Allah ya raya Khadija, ya kuma albarkaci rayuwar ta, amin.

Dakta E.V. George riƙe da Fanan jim kaɗan bayan haihuwar ta
Jamila, mahaifiyar Fanan, rungume da ɗiyar ta

Loading

Tags: Abba MuhammadhaihuwaJamila Ibrahim DassiKhadija FananMalam Musa Umar AlkanawiMujallar FimVicas Hospital
Previous Post

Gidajen sinima a Nijeriya sun yi cinikin N471m a watan Yuli

Next Post

Ɗan’uwa ko ka taɓa jin labarin Ambasada John Mamman Garba?

Related Posts

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara
Ranar Murna

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara

October 10, 2026
Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post
Ambasada John Mamman Garba

Ɗan'uwa ko ka taɓa jin labarin Ambasada John Mamman Garba?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!