• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ali Nuhu, Daddy Hikima da Ali Jita sun zama jakadun kamfanin sufuri

by DAGA ABBA MUHAMMAD
October 6, 2022
in Labarai
2
Daga hagu: Ali Nuhu da Daddy Hikima su na karɓar rigar kamfanin daga hannun manajan darakta na kamfanin

Daga hagu: Ali Nuhu da Daddy Hikima su na karɓar rigar kamfanin daga hannun manajan darakta na kamfanin

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMAN Kannywood biyu, wato Ali Nuhu da Adamu Abdullahi (Daddy Hikima), da kuma mawaƙi Ali Jita sun zama jakadun wani sabon kamfanin sufuri mai suna ‘Legend’s Ryde’.

Mujallar Fim ta fahimci cewa kamfani ne mai ƙarfi a intanet da ya zo daga ƙasar Indiya tare da haɗin gwiwar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) da kuma Nijeriya.

A jiya Laraba, 5 ga Oktoba, 2022 kamfanin ya ƙaddamar da ofishin sa na Kano, a yau kuma ya ƙaddamar da wani ofis ɗin a Jigawa.

Da ma sun fara ƙaddamar ofis ɗin su na Jihar Osun a ranar Asabar, 1 ga Oktoba, sai na Abuja a ranar Litinin, 3 ga Oktoba.

Ali Jita (a hoton hagu) da Kanu Nwankwo su na karɓar rigar kamfanin daga hannun shugaban kamfanin

Ba ‘yan Kannywood kaɗai su ka naɗa a matsayin jakadun nasu ba, har tsohon ɗan ƙwallon ƙafar Nijeriya ɗin nan Kanu Nwanko da kuma wasu jaruman Nollywood.

Sanya fuskokin sanannun jarumai da mawaƙa a talla daɗaɗɗiyar dabara ce ta jan hankalin jama’a, kuma ‘yan Kannywood da dama su na cin moriyar wannan tsarin.

Sai dai mujallar Fim ba ta gano ko nawa ne aka tsadance aka biya su Ali Nuhu don su tallata wannan kamfanin ba.

Loading

Tags: Ali JitaDaddy HikimaKannywoodKanu NwankwokwangilaLegend's Rydenollywoodsufuritalla
Previous Post

Shekara 20: Sirrin ɗorewar auren mu da Wasila – darakta Ciroma

Next Post

Kyakkyawar mu’amala da mutane ce ginshiƙin nasara ta a fagen waƙa – Hajara S. Umar

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Hajara S. Umar

Kyakkyawar mu’amala da mutane ce ginshiƙin nasara ta a fagen waƙa - Hajara S. Umar

Comments 2

  1. Pingback: Daddy Hikima, Ali Jita, Ali Nuhu sun zama jakadun wani sabon kamfanin sufuri - Kyauta Blog
  2. Pingback: Daddy Hikima, Ali Jita, Ali Nuhu sun zama jakadun wani sabon kamfanin sufuri - Mr ATG News.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!