• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, July 22, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli, ya yi murnar aurar da babbar ‘yar sa

by DAGA ABBA MUHAMMAD
May 26, 2023
in Ranar Murna
0
Alhaji Rabi'u Koli (a dama) tare da aminin sa, Alhaji Aminu Ahmad

Alhaji Rabi'u Koli (a dama) tare da aminin sa, Alhaji Aminu Ahmad

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FURODUSA kuma ɗan kasuwar finafinai a Kannywood, Alhaji Muhammad Rabi’u Koli, ya bayyana farin ciki kan aurar da ‘yar sa ta farko da ya yi a yau Juma’a, 26 ga Mayu, 2023.

An ɗaura auren Hafsat Muhammad Rabi’u (Ummi) da masoyin ta Suraj Tijjani Suraj (Khalifa) da misalin ƙarfe 2:30 na rana a Masallacin Juma’a na Sarkin Musulmi Bello da ke Unguwar Sarki, Kaduna, a bisa sadaki N100,000.

Daga dama: Alhaji Aminu Ahmad, Alhaji MD Yusuf (waliyin amarya), ango Suraj Tijjani Suraj, da mahaifin amarya, Alhaji Rabi’u Koli, bayan ɗaurin auren

Mahaifin amaryar ya yi godiya ga Allah da kuma waɗanda su ka halarci ɗaurin auren, ya ce, “Alhamdu lillah. Na gode wa Allah da ya nuna mana wannan rana na ɗaurin auren ɗiya ta, wadda ita ce ‘ya ta ta farko. Ban yaɓa aurarwa ba sai wannan karo, saboda haka ina farin ciki. Ina yi wa ango da amarya fatan alkhairi tare da kuma jama’ar da su ka zo daga nesa, Allah ya mai da kowa gidan sa lafiya. Na gode.”

Wakilin mujallar Fim ya lura da cewa abokan sana’ar Alhaji Rabi’u na Kannywood ba su yi masa kara ba, domin babu ko da mutum ɗaya da ya halarci ɗaurin auren.

Loading

Tags: ɗaurin aureKadunaRabi'u Koli
Previous Post

Ƙaryar banza ce wai gwamnatin Katsina ta ba ni da Rarara agajin naira miliyan tamanin – Baban Chinedu

Next Post

Kabiru ƙanen Adam Zango ya angwance da Umaima

Related Posts

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu

July 18, 2025
Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya

July 16, 2025
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli zai yi aure ranar Asabar

July 10, 2025
Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida
Ranar Murna

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida

June 29, 2025
Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani
Ranar Murna

Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani

June 19, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Next Post
Anguna a wajen ɗaurin auren Kabiru A Zango

Kabiru ƙanen Adam Zango ya angwance da Umaima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!