• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, August 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Samanja Mazan Fama ya kwanta dama

by DAGA ABBA MUHAMMAD
November 12, 2023
in Labarai
0
Marigayi Alhaji Usman Baba Pategi (Samanja Mazan Fama)

Marigayi Alhaji Usman Baba Pategi (Samanja Mazan Fama)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

INNA lillahi wa inna ilaihir raji’un! Allah ya karɓi ran shahararren ɗan wasan kwaikwayo kuma tsohon ma’aikacin Rediyon Nijeriya Kaduna, Alhaji Usman Baba Pategi, wanda aka fi sani da Samanja Mazan Fama.

Samanja ya rasu a daren jiya Asabar, 11 ga Nuwamba, 2023 a wani asibitin kuɗi mai suna Garden City da ke Titin Sultan cikin garin Kaduna, bayan doguwar jinya da ya yi fama ita.

Marigayin, mai kimanin shekaru 81 a duniya, ya rasu ya bar mata biyu da ‘ya’ya 14.

Samanja cikin shigar soja a lokacin ɗaukar diramar ‘Samanja Mazan Fama’ ta talabijin a shekarun baya

Za a yi jana’izar sa a yau Lahadi, 12 ga Nuwamba, da misalin ƙarfe 10:00 na safe, a masallacin Juma’a da ke Ja’afaru Estate, Kabala Costain, Kaduna.

Allah ya jiƙan shi da rahama, ya albarkaci dukkan abin da ya bari, amin.

Loading

Previous Post

Fa’iza ‘yar furodusa a Kannywood Fatima Lamaj ta zama mallakin Ibrahim

Next Post

Samanja mutum ne wanda ba shi da gefe, inji Mutuwa Dole

Related Posts

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Tsohuwar matar Adam Zango, Maimuna Musa, ta tabbatar da dalilin rabuwar auren su
Labarai

Tsohuwar matar Adam Zango, Maimuna Musa, ta tabbatar da dalilin rabuwar auren su

August 2, 2026
Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama
Labarai

Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama

August 2, 2026
Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11
Labarai

Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11

August 1, 2026
Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano
Labarai

Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano

July 15, 2026
Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu
Labarai

Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu

July 14, 2026
Next Post
Jama'a na addu'a a bakin kabarin Alhaji Usman Baba Pategi (Samanja Mazan Fama)

Samanja mutum ne wanda ba shi da gefe, inji Mutuwa Dole

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!