• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, July 21, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Hauwa Maina ta samu jika

by DAGA IRO MAMMAN
June 13, 2018
in Ranar Murna
0
Maryam Bukar Hassan (a hagu) tare da mahaifiyar ta Hauwa Maina

Maryam Bukar Hassan (a hagu) tare da mahaifiyar ta Hauwa Maina

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Masha Allah! Fitacciyar jaruma kuma furodusa Hauwa Maina, wadda Allah ya yi wa rasuwa a ranar 2 ga Mayu, 2018, ta samu jika, domin kuwa diyar ta Maryam ta haihu a shekaranjiya.

Da ma mujallar Fim ta ruwaito a lokacin da ake jimamin rasuwar Hauwa cewar Maryam Bukar Hassan ta na dauke da tsohon ciki.

Maryam ta haihu a ranar Talata, 12 ga Yuni, 2018 a garin Kaduna, kuma ta samu da namiji lafiyayye. 

Wata kwakkwarar majiya ta shaida wa wakilin mu cewa ita ma maijegon lafiyar ta sumul.

Tun lokacin da ta baro Abuja inda ta ke aure ta zo Kaduna domin karbar gaisuwar rasuwar mahaifiyar ta, Maryam ta ci gaba da zama a gidan kakar ta (mahaifiyar Hauwa), ta na goyon ciki.

Ana sa ran za ta ci gaba da zama a Kaduna har zuwa lokacin da za ta yi arba’in, kafin ta koma gidan mijin ta, Umar Ahmed Zuruq, a Abuja.

A wani sako da ta rubuta a shafin ta na Instagram, Maryam ta bayyana farin cikin samun wannan k’aruwa da ta yi. Ta ce kakar yaron ta so ta yi tozali da jikan nata, to amma Allah bai kaddara hakan ba. 

Ta bayyana wannan haihuwa a matsayin wani babban abin farin ciki da ya same ta a daidai lokacin da ta ke cikin jin zafin rabuwa da mahaifiyar ta. 

Mu na addu’ar Allah ya raya abin da aka samu, ya ba Maryam cikakkiyar lafiya, kuma ya jikan Hauwa Maina, amin.

Loading

Previous Post

Waƙar ‘Don Darajar Ado Ɗan Bayaro’ ta Shata

Next Post

Nason Musulunci A Kirarin Hausa: Misalai Daga Kirarin Da Lawal Tsangaya Ya Yi Wa Mamman Shata

Related Posts

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu

July 18, 2025
Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya

July 16, 2025
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli zai yi aure ranar Asabar

July 10, 2025
Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida
Ranar Murna

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida

June 29, 2025
Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani
Ranar Murna

Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani

June 19, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Next Post
Alh. Muhammadu Lawal Tsangaya ... ya rasu cikin 1984

Nason Musulunci A Kirarin Hausa: Misalai Daga Kirarin Da Lawal Tsangaya Ya Yi Wa Mamman Shata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!