• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin tsaftace Kannywood 

by Editors
June 28, 2024
in Labarai
0
Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin tsaftace Kannywood 

El-Mustapha tare da 'yan kwamitin

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano ta kafa wani kwamiti na musamman wanda zai yi aikin gyara da kuma tsaftace masana’antar Kannywood.

A wajen rantsar da kwamitin da ya yi a ofishin sa ranar Juma’a, 29 ga Yuni, 2024 shugaban hukumar, Alhaji Abba El-Mustapha, ya bayyana cewa manufar kafa kwamitin ita ce domin shiga lungu da saƙo na masana’antar domin tabbatar da kowa ya mallaki rijistar da ke nuna shaidar mutum cikakken ɗan masana’anta ne tare da tabbatar da masu shiryawa tare da ɗaukar nauyin finafinai sun bi dokar karɓar shaidar ɗaukar finafinai daga hannun hukumar (wato shooting permit).

Da yake bayyana waɗanda aka naɗa a matsayin wakilan kwamitin, El-Mustapha ya ce hukumar ta yi la’akari da ɓangarorin masana’antar daban-daban inda ta zaɓo mutane  waɗanda su ne aka ɗora wa alhakin gudanar da wannan aikin. Su ne:

  1. Tijjani Abdullahi Asase (Actors Guild) – Ciyaman
  2. Ali Muhammad (KSCB) – Memba
  3. Aina’u Ade (Actors Guild) – Memba
  4. Aminu Muhammad Sabo (Actors Guild) – Memba
  5. Jazuli Labaran Gwale (KSCB) – Memba
  6. Abubakar Usaini Alaramma (Arewa Film Markers) – Memba
  7. Isma’il Khalil Ja’en (MOPPAN) – Sakatare
El-Mustapha (a dama) ya na miƙa takardar kama aiki ga Tijjani Asase

A lokacin da ya ke jawabin karɓar aikin da aka ba su a madadin ‘yan kwamitin, Tijjani Asase ya gode wa shugaban hukumar bisa la’akari da cancantar su ta zaɓo su domin yin aikin.

Daga nan ya roƙi ga hukumar da ta ba su cikakken haɗin kai da goyon baya ta yadda za su gudanar da aikin su cikin nasara.

Haka kuma ya sha alwashin gudanar da aikin su cikin ƙwarewa ba tare da tsoro ko nuna bambancin siyasa ba.

El-Mustapha na miƙa takardar kama aiki ga sakataren kwamitin, Isma’il Khalil Ja’en

Loading

Tags: Abba El-MustaphaIsma'il Khalil Ja'enkwamitirajistaTijjani Asase
Previous Post

Sace mahaifiyar Rarara: ‘Yan sanda sun kama mutum 2

Next Post

Tinubu ya umarce ni in riƙa faɗin gaskiya – Idris

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Tinubu ya umarce ni in riƙa faɗin gaskiya – Idris

Tinubu ya umarce ni in riƙa faɗin gaskiya – Idris

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!