• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An fara bikin Ai’sha ɗiyar jaruma Asma’u Sani

by MUKHTAR YAKUBU
December 11, 2024
in Ranar Murna
0
An fara bikin Ai’sha ɗiyar jaruma Asma’u Sani

Hadizan Saima, amarya A'isha Ibrahim Yusuf, tare da Asma'u Sani

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU da yamma aka fara shagalin auren ‘yar jaruma Hajiya Asma’u Sani, wato A’isha Ibrahim Yusuf, wadda za a ɗaura wa aure a jibi Juma’a.

Bikin na yau an yi masa taken Ranar Ƙauyawa, inda aka yi shiga irin ta ‘yan matan ƙauye.

Lokacin da amarya take shigowa wajen taron
Amarya da ƙawayen ta

Kamar yadda al’adar bikin take, ƙawayen amarya da yayye da ƙannen amarya ne suke taruwa domin yin gaɗa da sauran waƙoƙi irin na gargajiya.

Ƙawayen amarya cikin shigar ƙauyawa

Su kan su ƙawayen uwar amarya ‘yan fim ba a bar su a baya ba domin kuwa jaruman fim da dama sun halarci taron wanda aka gudanar a Gidan Danhausa da ke cikin Nassarawa GRA a Kano.

Jaruman Kannywood sun saka amarya a tsakiya

Jaruman Kannywood da suka halarta sun haɗa da Halisa Muhammad, Yahanasu Sani, Maijidda Abbas, Jamila Gamdare, Ummi Gombe, Hadizan Saima, Bilkin AK, Maryam CTV, Fati Gwammaja, da sauran su.

An dai yi taron an tashi lafiya.

Sai kuma idan Allah ya kai mu gobe za a shiga rana ta biyu ta bikin.

Loading

Tags: aureBiki
Previous Post

Mawaƙi Sunusi Anu zai aurar da ‘yar sa ta biyu

Next Post

Gwamnatin Tinubu na amfani da kuɗaɗen tallafin mai don cigaban al’umma, cewar Minista

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Gwamnatin Tinubu na amfani da kuɗaɗen tallafin mai don cigaban al’umma, cewar Minista

Gwamnatin Tinubu na amfani da kuɗaɗen tallafin mai don cigaban al’umma, cewar Minista

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!