• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, July 27, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Sagir Baban Kausar ya samu tagwaye

by DAGA ABBA MUHAMMAD
August 4, 2021
in Ranar Murna
0
Sagir Baban Kausar ya samu tagwaye
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAH cikin ikon sa ya ƙara azurta fitaccen mawaƙi Sagir Mustapha Ɗanyaro (Baban Kausar) da santala-santalan ‘ya’ya mata ‘yan biyu a safiyar jiya Talata, 3 ga Agusta, 2021.

Baban Kausar da kan sa ya bada sanarwa wannan ƙaruwar WhatsApp inda ya ce, “Salamu alaikum ‘yan’uwa ma’abota zumunci. Ina farin cikin sanar da ku cewa an yi wa mata ta CS, wato tiyata, da safen nan a asibitin Kadpoly, kuma an samu nasarar fiddo ‘ya’ya biyu tagwaye, duka mata.

“Mu na barar adu’ar ku da fatan samun lafiyar mahaifiyar da fatan Allah ya ba mu ikon kula da su bisa koyarwar addinin Musulunci, ameen.”

Mujallar Fim ta taɓa ba ku labarin cewa a ranar 9 ga Fabrairu, 2019 aka ɗaura auren Sagir Baban Kausar da matar sa Fatima Muhammad.

Tagwayen da Allah ya albarkaci Fatima da Sagir Baban Kausar da su jiya

Fatima ta haifi ‘yar ta ta farko a ranar Laraba, 20 ga Nuwamba, 2019 da misalin ƙarfe 2:00 na dare, a asibitin Kwalejin Kimiyya Da Fasaha ta Kaduna (Kaduna Polytechnic) da ke Tudun Wada, Kaduna. 

A dai wannan asibitin ne ta haifi ‘yan biyun ta jiya.

A yanzu Sagir na da ‘ya’ya huɗu kenan duk mata. Ta farko Kausar, ‘yar matar sa ta farko da ta rasu, sai kuma Fatima, wadda su ke kira da Zahra, sababbin tagwayen da su ka samu a jiya. 

Mu na fatan Allah ya raya su cikin koyarwar addinin Musulunci, ita kuma mahaifiyar su Allah ya ba ta lafiya.

Loading

Tags: hausa filmsKaduna PolytechnicKannywoodmawakan hausaSagir Baban Kausar
Previous Post

Cewar Aminu Ala: Mun rabu lafiya da mahaifiyar mu

Next Post

Afrika ta Yamma na buƙatar irin tsarin sanya ido a zaɓe na INEC — Yakubu

Related Posts

MC Kabir Bahaushe zai ƙara aure ran Asabar
Ranar Murna

MC Kabir Bahaushe zai ƙara aure ran Asabar

July 22, 2025
Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu

July 18, 2025
Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya

July 16, 2025
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli zai yi aure ranar Asabar

July 10, 2025
Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida
Ranar Murna

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida

June 29, 2025
Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani
Ranar Murna

Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani

June 19, 2025
Next Post
Afrika ta Yamma na buƙatar irin tsarin sanya ido a zaɓe na INEC — Yakubu

Afrika ta Yamma na buƙatar irin tsarin sanya ido a zaɓe na INEC — Yakubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!