• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Auren mawaƙin Kannywood Garzali Miko da Habiba ya zo

by DAGA MUHAMMAD LAWAN RANO
August 16, 2021
in Ranar Murna
0
Garzali Mika'Ilu MaiLema

Garzali Mika'Ilu MaiLema

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN jarumi kuma mawaƙi a Kannywood, Garzali Miko, zai angwance a ranar Juma’a mai zuwa, 20 ga Agusta, 2021.

Jarumin na ci gaba da raba katin gayyatar bikin auren a soshiyal midiya. 

Kamar yadda katin ya nuna, za a ɗaura auren Garzali da masoyiyar sa mai suna Habiba Umar Ahmad Dikwa (Yarinya) a Kaduna da misalin ƙarfe 1:30 na rana a Masallacin Fajrul Islam da ke unguwar Rigasa.

Katin auren Garzali Miko da Habiba Umar Dikwa

Tuni abokai ke ci gaba da baje basirar su wajen rera wa jarumin kuma gwanin rawa waƙoƙin taya murna.

Bugu da ƙari, a gobe Talata za a buɗe shagalin bikin da wasannin ƙwallon ƙafa, inda ƙungiyoyi huɗu za su fafata, waɗanda su ka haɗa da ƙungiyar Ali Nuhu da ta babban furodusa Abdul Amart Maikwashewa da ƙungiyar Jambulo da kuma ta A.C.

Allah ya kai mu, amin.

Wani katin auren

Loading

Tags: Abdul AmartAli NuhuaureGarzali MikoHabiba Umar Ahmad Dikwahausa filmsHausa singersKannywood
Previous Post

INEC ta yi gargaɗin akwai gidan yanar rajistar zaɓe na ƙarya

Next Post

Rashin tsaro: INEC ta tsaida aikin rajistar zaɓe ƙananan hukumomi 5 a Filato

Related Posts

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya

July 4, 2026
Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa
Ranar Murna

Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa

July 2, 2026
Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar
Ranar Murna

Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar

June 29, 2026
Next Post
Rashin tsaro: INEC ta tsaida aikin rajistar zaɓe ƙananan hukumomi 5 a Filato

Rashin tsaro: INEC ta tsaida aikin rajistar zaɓe ƙananan hukumomi 5 a Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!