• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Rarara ya yi wa yaran sa biyu kyautar mota da gida

by DAGA ABBA MUHAMMAD
September 16, 2021
in Labarai
0
Abdullahi Scorpion (a dama) ya na karɓar makullin mota daga hannun Rarara

Abdullahi Scorpion (a dama) ya na karɓar makullin mota daga hannun Rarara

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN mawaƙin siyasa Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara) ya yi wa yaran sa biyu kyautar bazata ta mota da gida.

Mawaƙin ya gwangwaje jarumi Abdullahi A. Abdullahi, wanda aka fi sani da Scorpion a Kannywood, da kyautar mota ƙirar Golf 4, yayin da kuma ya ba Rilwanu Usman (Acihalak) da kyautar gida.

Abdullahi Scorpion ya na ɗaya daga cikin dogaran Rarara, wato masu ba shi tsaro, ahi kuma Acihalak ya na ɗaya daga cikin ma’aikatan sa na ofis.

Acihalak ya na karɓar takardun gida da makullan gidan daga hannun Rarara

A jiya Laraba, 15 ga Satumba, 2021 Rarara ya miƙa makullin motar ga ɗan wasan da kuma takardun gidan ga hadimin sa a ofishin sa da ke Kano.

An nuna Scorpion ya duƙa ya na yi wa maigidan sa godiya a cikin wani bidiyo da mai taimaka wa Rarara a ɓangaren soshiyal midiya, Rabi’u Garba Gaya, ya ɗora a Instagram yayin da ake miƙa makullan motar ga Scorpion.

Abdullahi Scorpion a cikin motar da Rarara ya ba shi

Shi ma Acihalak an nuna shi ya na karɓar takardun gidan da makullai a hannun ubangidan nasa.

A baya, ‘yan fim da dama sun samu kyautar motoci, gidaje da kuɗi a wurin mawaƙin.

Rarara tare da jama’a a cikin ofishin sa, jim kaɗan bayan an kammalar kyautar

Daga cikin su akwai Aminu S. Bono, Jamila Nagudu, Tijjani Asase, Abubakar Bashir Maishadda, Isah Bawa Doro, Ummi Ibro, Maryam Yahaya, da Teema Yola.

Loading

Tags: Abdullahi ScorpionDauda Kahutu Rararahausa filmsKannywoodRilwanu Acihalak
Previous Post

INEC za ta magance matsalolin na’urar zaɓe – Yakubu

Next Post

Gwamnati ta fara biyan bashi ga mutum 14,021 ‘yan kashi na ‘A’ da ‘B’ na shirin N-Power

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Hajiya Sadiya Umar Farouq

Gwamnati ta fara biyan bashi ga mutum 14,021 'yan kashi na 'A' da 'B' na shirin N-Power

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!