• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, June 7, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Hotuna: Auren mu da Abdul ya cika shekara biyu, inji Sangandale

by DAGA IRO MAMMAN
August 28, 2021
in Ranar Murna
0
Maryam ta wallafa wannan hoton a yau don murnar auren ta da Abdul ya cika shekara biyu cur, wato 25 ga Agusta, 2019 zuwa 25 ga Agusta, 2021

Maryam ta wallafa wannan hoton a yau don murnar auren ta da Abdul ya cika shekara biyu cur, wato 25 ga Agusta, 2019 zuwa 25 ga Agusta, 2021

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU ne auren fitacciyar mawaƙiya a Kannywood, Hajiya Maryam A. Baba (Sangandale) da matashin mawaƙi Abdul Kafinol ya cika shekara biyu.

Don nuna murnar zagayowar wannan rana, Maryam ta wallafa wasu kyawawan hotuna guda uku na ita da mijin nata a Instagram.

Abdul da Maryam na daga cikin ‘yan fim ƙalilan da su ka auri junan su

A ƙasan hotunan, ta yi addu’a mai jan hankali kamar haka: “Shekara biyu yanzu wai! Ikon Allah, 25/82019 –  25/8/2021. Masha Allah! Allah ka ƙara lafiya da arziki da wadata da sutura. Ubangiji ya ƙara bada zaman lafiya a gidan auren mu.”

Abdul Kafinol tare da maiɗakin sa, fitacciyar mawaƙiya Maryam A. Baba (Sangandale) su na yi wa juna kallon ƙuda
Abdul Kafinol da Maryam A. Baba

Ɗimbin masoya sun taya matasan ma’auratan murna tare da addu’ar Allah ya ƙaro ƙauna da ƙaruwa a tsakanin su.

Mu ma a mujallar Fim mun ce amin, tare da fatan Allah ya kawo ƙazantar ɗaki.

Loading

Tags: Abdul Kafinolcika shekara biyuhausa filmsKannywoodMaryam A. BabaMaryam Sangandalemawakan hausaWedding Anniversary
Previous Post

Fati Washa ta je hutu da yawon buɗe ido a Masar

Next Post

Sakataren MOPPAN, Salisu Mu’azu ya kwanta sakamakon haɗari

Related Posts

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu
Ranar Murna

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu

May 2, 2025
Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu
Ranar Murna

Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu

April 25, 2025
Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 
Ranar Murna

Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 

April 20, 2025
Ahlan tare da 'yar sa Hassana, amaryar mako mai zuwa
Ranar Murna

Jarumi a Kannywood, Ahlan zai aurar da ‘yar sa Hassana

February 16, 2025
Daɗi kan daɗi: Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali ta samu jika da digirin digirgir
Ranar Murna

Daɗi kan daɗi: Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali ta samu jika da digirin digirgir

December 20, 2024
Mawaƙi Abdul Respect ya zama angon Hassana Abubakar
Ranar Murna

Mawaƙi Abdul Respect ya zama angon Hassana Abubakar

December 16, 2024
Next Post
Sakataren MOPPAN, Salisu Mu’azu ya kwanta sakamakon haɗari

Sakataren MOPPAN, Salisu Mu'azu ya kwanta sakamakon haɗari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!