• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Abin da ya sa na buɗe kantin kayayyaki – jarumar Kannywood Fauziyya Maikyau

by MUKHTAR YAKUBU
December 8, 2025
in Labarai
0
Abin da ya sa na buɗe kantin kayayyaki – jarumar Kannywood Fauziyya Maikyau

Fauziyya Mai Kyau a cikin sabon kantin ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Tsohuwar jaruma a Kannywood, Fauziyya Sani (Maikyau) ta bayyana dalilin ta na buɗe sabon kantin sayar da kayayyakin adon maza da mata.

Kwanan nan jarumar ta buɗe katafaren wajen sayar da kayan Ummi Plaza bayan Jifatu a Titin Zariya a cikin garin Kano.

A lokacin da take yi wa mujallar Fim ƙarin bayani game da sabon kantin nata, Fauziyya ta bayyana farin cikin ta da kuma godiya ga Allah da ya ba ta damar mallakar kantin, ta ce ta daɗe tana da wannan burin, sai yanzu Allah ya cika mata shi.

Ta ce: “Na daɗe ina faɗi-tashi na ganin na samar da wata hanya ta kasuwanci domin rufa wa kai na asiri da sauran waɗanda suke tare da ni kuma a yanzu in-sha Allah mun kama hanyar matakin nasara.

Fauziyya tare da ‘yan’uwa da abokan arziki a kantin nata

“Duk da na daɗe ina harkar kasuwanci, amma dai a yanzu ne na samu damar buɗe wajen da zan saka kayan na kasa su yadda za a zo har wajen a saya. Don haka ina godiya ga Allah da ya ba ni wannan damar.”

Da muka tambaye ta irin kayan da take sayarwa a wajen kuwa cewa ta yi, “Kayayyaki da nake sayarwa a wajen sun haɗa da atamfofi, yaduka, leshi, jakunkuna, takalma, kayan jarirai da sauran kayayyaki da dama.

“Kuma alhamdu lillah daga buɗe wajen zuwa yanzu mun ga alamar nasara, ganin yadda mutane da dama suke zuwa domin gani da kuma sayen kaya a wajen.

“Ina godiya sosai ga ‘yan’uwa da abokan arziki da a kullum suke zuwa domin gani da kuma sayen kaya a wajen.

“Kuma ina sanar da jama’a ba wai ɗaiɗai kawai muke sayarwa ba, muna bayar da sari kuma muna turawa garuruwa ga duk wanda zai sayi kayayyakin mu a duk inda yake. Don haka muna maraba da masu sayen kaya a wajen mu.”

Loading

Previous Post

Ciroma ya yi murabus daga muƙamin ƙungiyar KAFIGAN

Next Post

Ƙungiyar Kadawood ta barranta da ayyukan baɗala da  Aliyu Mero yake yaɗawa a soshiyal midiya

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post

Ƙungiyar Kadawood ta barranta da ayyukan baɗala da  Aliyu Mero yake yaɗawa a soshiyal midiya

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!