• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ali da Zango: Gaba ta ƙare?

by DAGA MUHAMMAD LAWAN RANO
November 22, 2020
in Labarai
0
Ali Nuhu (a hagu) tare da Adam A. Zango cikin annashuwa

Ali Nuhu (a hagu) tare da Adam A. Zango cikin annashuwa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
DA alama, zazzafan rashin jituwar nan da ya daɗe ya na ruruwa a tsakanin Ali Nuhu da Adam A. Zango yanzu ya kau, domin kuwa sun yabi juna a bainar jama’a a shafukan su na Instagram, abin da ya jawo musayar ra’ayi a tsakanin ‘yan kallo.
 
Idan kun tuna, a baya an samu rashin jituwa tsakanin jaruman biyu, inda mabiyan su su ka riƙa jifar juna da munanan kalamai da su ka so su tada zaune tsaye. Cikin maganganun har da batun kai juna kotu.
 
Sai dai yanzu ga dukkan alamu lamarin ya wuce.
 
Ali Nuhu, wanda ake wa laƙabi da Sarki, ya rubuta yabon Zango wanda ake wa laƙabi da Prince (Yarima). A  shafin sa na Instagram, Ali ya bayyana Zango da cewa: “Yarima na. Haɗuwar aboki da kuma ɗan’uwa abu ne na musamman. Ɗaya mu ke, kuma babu buƙatar bayani a kan hakan. Ina matuƙar girmama ka bisa irin yadda mu ka kasance kuma za mu ci gaba da kasancewa tare, Yarima na.”
 
 
Shi ma Zango ba a bar shi a baya ba, inda a nasa ɓangaren ya yi rubuta cewa: “Abubuwa da yawa sun faru tsakanin ‘yan’uwan juna da su ka daɗe tare. Kuma dole ne a samu tangarɗa, amma zai wuce kuma su ci gaba da kasancewa ‘yan’uwan juna. Haka yake tsakani na da kai (Ali Nuhu). Ina godiya bisa kasancewa ɗan’uwa na kuma shugaba na.”
 
Wannan batu dai ya ba  jama’a da dama mamaki inda aka rasa menene dalilin su na yin waɗannan batutuwa.

Loading

Previous Post

Abdulkareem: Yadda taron finafinan Afrika na ‘KILAF 2020’ zai kasance

Next Post

Abin da ya sa na ɗora ɗa na, Sani Freiiboi, kan turbar nishaɗantarwa – TY Shaban

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
TY Shaban da Sani (Freiiboi) a wajen kallon 'Tauraron Ɓoye'a Filmhouse Cinema

Abin da ya sa na ɗora ɗa na, Sani Freiiboi, kan turbar nishaɗantarwa - TY Shaban

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!