• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ali Nuhu ya jajanta wa gwamnatin Kaduna kan sace ɗaliban firamare

by ABBA MUHAMMAD
March 8, 2024
in Labarai
0
Ali Nuhu ya jajanta wa gwamnatin Kaduna kan sace ɗaliban firamare

Ali Nuhu (a hagu) tare da Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, a wata ganawa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MANAJAN Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Alhaji Ali Nuhu, ya yi wa al’ummar garin Kuriga na Jihar Kaduna, al’umma da gwamnatin jihar jaje bisa ibtila’in da ya auku na garkuwa da ‘yan bindiga su ka yi da ɗalibai sama da ɗari biyu.

Ali ya miƙa saƙon jajen nasa ne a soshiyal midiya, inda ya ce, “Ina jajanta wa al’ummar Kuriga, ɗaukacin mutanen Kaduna da gwamnatin jihar kan ibtila’in da ya same su na ɗaliban da aka ɗauke. Allah ya gaggauta fitar da su da kawo mana ƙarshen wannan musiba a ƙasar mu baki ɗaya, amin.”

Mujallar Fim ta ruwaito cewa a jiya Alhamis ‘yan bindiga su ka buɗe wuta a makarantar firamare ta Kuriga tare da sace ɗalibai aƙalla 287.

Loading

Tags: Ali NuhujajeJihar KadunaKurigasace ɗalibaita'addanciUba Sani
Previous Post

Shugaban MOPPAN ya taya Ciroma murnar samun muƙami a tashar Tozali

Next Post

Hukumar Shirya Finafinai da Netflix sun ƙudirci ciyar da sana’ar finafinan Nijeriya gaba

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Hukumar Shirya Finafinai da Netflix sun ƙudirci ciyar da sana’ar finafinan Nijeriya gaba

Hukumar Shirya Finafinai da Netflix sun ƙudirci ciyar da sana'ar finafinan Nijeriya gaba

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!