• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, October 14, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mawaƙi Auta Waziri da Halima Marmah sun zama ɗaya

by ABBA MUHAMMAD
December 6, 2024
in Labarai
0
Mawaƙi Auta Waziri da Halima Marmah sun zama ɗaya

Auta Waziri da Halima Marmah

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MAWAƘI a Kannywood, Abubakar Abdullahi, wanda aka fi sani da Auta Waziri, a yau Juma’a ya zama cikakken mutum.

An ɗaura auren sa da santaleliyar sahibar sa, Halima Mustapha (Marmah).

An ɗaura auren da misalin ƙarfe 1:15 na rana, bayan gama sallar Juma’a a masallacin Juma’a da ke Makarantar Tunawa da Sardauna (SMC) da ke Unguwar Dosa, Kaduna, a bisa sadaki N200,000.

Ango Aura Waziri a tsakiyar abokan sa

Bayan ɗaurin auren, an gudanar da walima a ɗakin taro na Umaru Musa ‘Yar’Adua da ke Murtala Square.

‘Yan Kannywood da suka halarci ɗaurin aure da walima sun haɗa da Aminu Ala, Abubakar Sani, Umar M. Shareef, Nura M. Inuwa, Adamu Hassan Nagudu, Usman Sojaboy, DJ AB, Ado Gwanja, Kawu Ɗansarki, Umar M.B., Sani Sabo Kwarko, Ikram Kano, S.S. Danko, Umar Big Show, Abba D. Malam, A.A. Rasheed Kabala, Hamza S. Matawalle, Musa Mairabo, Haruna Haji da Yusuf Waza-Waza.

Abba Sadau, Umar M. Shareef, Sa’ad Cousin da Zaharaddin Mando a wurin walima
Nura M. Inuwa, Yusuf Lazio da Umar M. Shareef a wurin walima
Abba D. Malam, Abba Muhammad, Modibbo Muhammad da Hamza S. Matawalle a wurin walima

Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba.

Idan kun tuna, a wurin wasan ƙwallon ƙafa don taya murnar wannan bikin ne Allah ya ɗauki ran fitaccen mawaƙi El-Mu’az Muhammad Birniwa shekaranjiya.

Loading

Previous Post

Furodusa a Kannywood, Musty Fashion ya yi rashin mahaifi

Next Post

Rasuwar El-Mu’az: Ala, Baban Kausar da ƙarin ‘yan Kannywood sun yi ta’aziyya

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Rasuwar El-Mu’az: Ala, Baban Kausar da ƙarin ‘yan Kannywood sun yi ta’aziyya

Rasuwar El-Mu'az: Ala, Baban Kausar da ƙarin 'yan Kannywood sun yi ta'aziyya

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!