• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, May 14, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ban damu da surutun mutane a kan aure na ba, inji Malam Ali na ‘Kwana Casa’in’

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
April 12, 2020
in Ranar Murna
0
Ango Abdul Sahir ('Malam Ali') da amarya Bilkisu Shibah

Ango Abdul Sahir ('Malam Ali') da amarya Bilkisu Shibah

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
FITACCEN jarumi a shirin diramar nan ta ‘Kwana Casa’in’, Abdul Sahir, wanda aka fi sani da sunan Malam Ali, ya bayyana cewa bai damu da surutun da wasu mutane ke yi a kan auren sa da wata ‘yar siyasa ba. 
 
Ya bayyana haka ne a hirar sa da mujallar Fim kan yamaɗiɗi da ake yi a kan auren sa da Hon. Hajiya Bilkisu Shibah, wadda tsohuwar ‘yar takarar zama Sanata ce a Jihar Kaduna.
 
A ranar Asabar ɗin nan, 11 ga Afrilu, 2020 hotunan Malam Ali da amaryar tasa su ka mamaye shafukan sada zumunta.
 
Auren soyayya mai daɗi: Abdul da Bilkisu cikin farin ciki
Haka kuma an ga bidiyon da jarumin ya saki inda ya tabbatar wa da duniya cewa lallai Hajiya Bilkisu matar sa ce.
 
Labarin ya ja hankalin mutane ne saboda ana ganin amaryar tasa ta girme shi.
 
Da mujallar Fim ta tuntuɓi jarumin a kan lamarin, ya tabbatar mana da cewa lallai an ɗaura auren nasu, kuma tun kafin auren nasu sun samu fahimtar juna tare da soyayya mai ƙarfi.
 
Ya ce don haka ba ya gani kuma ba ya jin duk wasu maganganu da mutane ke yi a bayan fage saboda shi ne zai zauna da ita, ba su ba.
 
Ya ƙara da cewa ya na da burin su ƙare rayuwa tare da wannan mata tasa in-sha Allah.
Cewar Abdul: ‘Ban damu da surutun mutane ba’

Loading

Previous Post

Hukumar tace finafinai da Arewa24 sun sasanta kan ‘Kwana Casa’in’

Next Post

Ɗanladiyo: Abin da ya sa na ɗau muryar Sani Danja

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Sulaiman Adamu (Ɗanladiyo Mai Atamfa): 'Wasu sun ce ni bauɗaɗɗe ne'

Ɗanladiyo: Abin da ya sa na ɗau muryar Sani Danja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!