• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Bayan nasarar ‘Warr!’ Gwanja ya dawo da ‘Cass!’

by DAGA ABBA MUHAMMAD
August 24, 2022
in Mawaƙa
0
Ado Isah Gwanja

Ado Isah Gwanja

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN mawaƙi Ado Isah Gwanja, wanda ake yi wa laƙabi da Limamin Mata, ya sake bugo wata sabuwar waƙa bayan waƙar sa ta ‘Warr’.

Alamu na nuna cewa Gwanja na neman zama sarki a wannan shekarar, domin kuwa ‘Warr’ ita ce waƙar da babu kamar ta wajen fice a bana a arewacin Nijeriya.

Waƙar ‘Warr’ ta bazu kamar wutar bazara, kowane lungu da saƙo ka shiga za ka ji ta ta na tashi a wurin manya da yara.

Haka in ka shiga kafafen sada zumunta da kuma wuraren da ake biki.

Sabon faifan ‘Cass’

A cikin waƙar babu inda ya fi ɗaukar hankalin mutane kamar baitin, “Za ki zo ne ko ko ba za ki zo ba? Za ni zo, bari in shafa hoda. Ko kin zo da ke da hodar uban ku zan ci.” Mujallar Fim ta gano cewa ya ɗauko wannan baitin ne daga tsohuwar waƙar ‘Asauwara’ ta Mamman Shata.

A cikin kwanakin nan kuma sai ga mawaƙin ya sake zuwa da wata waƙar kuma mai taken ‘Cass’, ga shi kuma shauƙin ‘Warr’ bai gama fita daga jikin masoyan sa ba, sai sabuwa ta kunno kai da ƙarfin ta.

Yau kwanaki uku zuwa huɗi kenan, duk inda ka leƙa musamman TikTok, Status na WhatsApp da kuma Instagram na mata waƙar ake yayi, tun bayan sakin gajeren bidiyo da Gwanja ya yi ya na mamin ɗin waƙar a situdiyo.

Ganin yadda waƙar ta karɓu nan da nan, wasu ke ganin cewa sabuwar waƙar za ta fi ‘Warr’ karɓuwa, saboda ta zo da wani salo irin nata. Wasu na ganin cewa ba lallai ba ne ‘Cass’ ta yi karɓuwar da ‘Warr’ ɗin ta yi.

A halin da ake ciki yanzu dai Ado Gwanja ya bar masoyan sa da muhawara kan waƙoƙin biyu. ‘Warr’ ɗin ce ko ‘Cass’?

Loading

Tags: Ado Isah GwanjaalbumAsauwaraCassChassfaifaiLimamin MataMamman Shatamawaƙanew releaseWarr
Previous Post

Bin Diddigi: Shin da gaske ne gwamnati ta kashe naira biliyan 5.9 wajen horas da matasa 177 kan gyaran wayar hannu?

Next Post

Ni ban yi rigima da mai kurar ruwa ba – Momoh

Related Posts

Tijjani Gandu ba zai iya amsa gayyatar hukuma ba, inji lauya
Mawaƙa

Tijjani Gandu ba zai iya amsa gayyatar hukuma ba, inji lauya

October 5, 2026
Hukumar Tace Finafinai za ta hukunta Tijjani Gandu saboda sakin waƙa ba tare da izini ba
Mawaƙa

Hukumar Tace Finafinai za ta hukunta Tijjani Gandu saboda sakin waƙa ba tare da izini ba

October 3, 2026
Mawaƙin yabon Annabi, Kamsusi Bala Maiyafe, ya kwanta dama
Mawaƙa

Mawaƙin yabon Annabi, Kamsusi Bala Maiyafe, ya kwanta dama

September 7, 2026
An zaɓi Bashir Yahuza Malumfashi shugaban sha’iran Jihar Katsina
Mawaƙa

An zaɓi Bashir Yahuza Malumfashi shugaban sha’iran Jihar Katsina

September 2, 2026
Hassada da gasa ne matsalar sha’irai mata – Shamsiyya Khadimar Ma’aiki
Mawaƙa

Hassada da gasa ne matsalar sha’irai mata – Shamsiyya Khadimar Ma’aiki

August 30, 2026
Za a gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ran Asabar
Mawaƙa

Za a gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ran Asabar

August 23, 2026
Next Post
Aminu A. Shariff (Momoh)

Ni ban yi rigima da mai kurar ruwa ba - Momoh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!