• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Buhari ya sake naɗa Adedayo Thomas muƙamin shugaban Hukumar Tace Finafinai

by DAGA IRO MAMMAN
April 30, 2021
in Labarai
0
Buhari ya sake naɗa Adedayo Thomas muƙamin shugaban Hukumar Tace Finafinai
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABAN Ƙasa Muhammadu Buhari ya sabunta naɗin Alhaji Adedayo Thomas a matsayin Shugaban Hukumar Tace Finafinai da Bidiyo ta Ƙasa (National Film and Video Censors Board, NFVCB).

Bayanin naɗin ya fito ne a cikin wata sanarwa da mai ba shugaban ƙasa shawara kan yaɗa labarai, Malam Garba Shehu, ya raba a yau 30 ga Afrilu, 2021.

A sanarwar, wadda mujallar Fim ta samu kwafen ta, Buhari ya ba Thomas damar ci gaba da shugabantar hukumar na tsawon shekara huɗu.

An sabunta wa’adin nasa tare da na wasu hukumomin gwamnati da su ka haɗa da NTDC da NCAC da kuma ‘National Troupe of Nigeria’.

Shi dai Alhaji Adedayo Thomas, Buhari ya fara naɗa shi shugabancin NFVCB ne a ranar 30 ga Maris, 2017.

Kafin naɗin nasa, ɗan jarida ne wanda ke aiki a matsayin mai bada shawara na musamman ga Shugaban Hukumar Yaƙi da Fataucin Muggan Ƙwayoyi, wato NDLEA, kuma shi ne shugaban wata ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam mai zaman kan ta mai suna ‘African Liberty Organisation for Development’ (ALOD).

Loading

Previous Post

Ban ga imani ga malaman Nijeriya ba, inji Zee-Zee

Next Post

Cewar Zee-Zee: Maza ku daina da mu na, ina da saurayi na

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Cewar Zee-Zee: Maza ku daina da mu na, ina da saurayi na

Cewar Zee-Zee: Maza ku daina da mu na, ina da saurayi na

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!