• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, August 24, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Daraktan Kannywood Sheik Isa Alolo ya zama angon Basira

by DAGA ABBA MUHAMMAD
February 26, 2021
in Ranar Murna
0
Daraktan Kannywood Sheik Isa Alolo ya zama angon Basira
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

DUKKAN abin da aka saka wa rana komi tsawon lokacin sai ya zo. Allah cikin ikon sa, fitaccen daraktan masana’antar finafinan Hausa ta Kannywood, Sheikh Isa Alolo, shi ma ya shiga sahun masu iyali.


Yau kusan mako biyu kenan ake yaɗa hotunan kafin aure na daraktan da sahibar sa a soshiyal midiya, musamman Instagram, inda duk wanda ya ɗora hoton zai yi masu fatan alheri da fatan Allah ya kai mu lokacin.


Alhamdu lillahi! A yau Juma’a, 26 ga Fabrairu, 2021 aka ɗaura auren Alolo da santaleliyar amaryar sa, Basira Isma’il. 


An ɗaura auren da misalin ƙarfe 1:15 na rana, bayan sallar Juma’a, a wani masallacin Juma’a da ke Titin Galadimawa a unguwar Hayin Ɗanmani, Kaduna, a bisa sadaki N100,000.

Wasu ‘yan fim a wurin ɗaurin auren Isa Alolo (na 5 daga dama). A ciki akwai Maishadda, Ɗorayi, Umar M. Shariff, Birniwa, Kochila da Hannatu Bashir.


‘Yan fim da dama sun samu halartar ɗaurin auren. Wasu daga cikin waɗanda mujallar Fim ta gani a wajen su ne Abubakar Bashir Maishadda, Falalu Ɗorayi, Jamilu Adamu Kochila, Umar M. Shariff, Jamilu Away Man, Shamsu Ɗan’iya, Usman Mu’azu, El-Mu’az Birniwa, Ubalen Danja Kd da sauran su.

Ango Alolo (na 2 daga hagu) tare da Birniwa (na 2 daga dama) a wajen ɗaurin auren a Kaduna
Ango Alolo (a tsakiya) tare da su Abubakar Bashir Maishadda (a dama)


Mu na roƙon Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba.

Hotunan ango Sheik Isa Alolo da kyakkyawar amaryar sa, Basira Isma’il
Previous Post

Hukuma ta ƙwace finafinan batsa a Sakkwato

Next Post

Yaƙin Badar tsakanin Buba Marwa da ‘yan ƙwaya

Related Posts

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Next Post
Yaƙin Badar tsakanin Buba Marwa da ‘yan ƙwaya

Yaƙin Badar tsakanin Buba Marwa da ‘yan ƙwaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!