• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, October 14, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Dattawan Kannywood sun yi na’am da ƙarar da Iyan-Tama ya kai mai ɓata sunan ‘yan fim

by DAGA ALI KANO
September 8, 2022
in Labarai
0
Alhaji Mohammed Kabiru Maikaba

Alhaji Mohammed Kabiru Maikaba

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƘUNGIYAR Dattawan Kannywood ta bayyana goyon bayan ta ga shigar da ƙara kotu da babban furodusa Hamisu Lamiɗo Iyan-Tama ya yi kan wani mai sharhi a Facebook mai suna Imam Aliyu Indabawa.

Idan kun tuna, mujallar Fim ta ba ku labarin cewa Iyan-Tama ya shigar da ƙarar ne a Babban Kotun Jihar Kano sakamakon ɓatanci da zagin da Indabawan ya yi masa a cikin wani sharhi da ya rubuta a kafar ta soshiyal midiya.

Shugaban ƙungiyar dattawan masana’antar, Alhaji Mohammed Kabiru Maikaba, ya ce sun yi matuƙar farin ciki da matakin da Iyan-Tama ya ɗauka.

A sanarwar da ya fitar a yau, Maikaba ya ce: “Shugabancin majalisar ƙoli ta dattawan masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood na matuƙar farin ciki da kasancewar ɗaya daga cikin fitattun ‘ya’yan ta, Alh. Hamisu Lamiɗo Iyan-Tama, ya bijiri kai wani mutum mai yawan sharhi a shafukan dandalin sada zumunta na Facebook ƙara a kotu saboda yawan cin zarafin ‘ya’yan masana’antar Kannywood da ya ke yawan yi. 

“Majalisar ta nuna farin ciki da kuma nuna goyon baya ga wannan gagarumin mataki da ɗan nata ya ɗauka.”

Ya ƙara da cewa majalisar ta nuna gamsuwa ga matakin kuma a shirye ta ke da ba wa Iyan-Tama duk wani goyon baya da gudunmawar da ya ke buƙata. 

Maikaba ya ce majalisar ta yanke shawarar bayyana goyon bayan ne a wani taron shuwagabannin ta, inda ta taya Iyan-Tama addu’ar samun nasara a wannan shari’a.

Idan kun tuna, ita ma Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Mashirya Fim ta Nijeriya (MOPPAN) ta bayyana irin wannan goyon bayan ga Iyan-Tama.

Loading

Tags: ɓata sunaDattawan KannywoodHamisu Iyan-TamaKabiru Maikabakotu
Previous Post

Cewar mawaƙi Gwanja: Dalili na na yin ‘hotunan aure’ da jaruma Momee Gombe

Next Post

Haramcin waƙa ta: Na yi gum, ba zan ce komai ba yanzu, inji Gwanja

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Ado Gwanja

Haramcin waƙa ta: Na yi gum, ba zan ce komai ba yanzu, inji Gwanja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!