• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, October 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Gasar Rubutun Ranar Marubutan Hausa ta Duniya: An fitar da sakamakon zagayen farko

by MUKHTAR YAKUBU
October 27, 2025
in Marubuta
0
Gasar Rubutun Ranar Marubutan Hausa ta Duniya: An fitar da sakamakon zagayen farko

Biyu daga cikin zakarun matakin farko: Nana Aicha Hamissou da Muhammad Lawan PRP

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Alƙalan da ke tantance labaran da aka shigar domin Gasar Rubutu ta Ranar Marubutan Hausa ta Duniya sun fitar da sakamakon mataki na farko.

A wannan matakin, an tace an tantance labarai guda 42 waɗanda suka nuna alamar hoɓɓasa, don haka za a ba su horo gaba ɗayan su maimakon 30 da aka tsara a farkon al’amari.

Kuma an miƙa sakamakon ga kwamitin ƙoli na gasar don su tsara yadda horarwar za ta kasance.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa zakarun wannan kashi na farkon za a yi masu bita ta musamman a kan Fasahar Zamani (AI) da tsaro da tattalin arziki da kuma rubutun gajerun labarai.

Bayan bitar, za a buƙaci kowannen su da ya rubuta cikakken labarin sa wanda bai gaza kalmomi 1,000 ba kuma bai wuce kalmomi 1,500 ba bayan bitar.

Jerin zakarun matakin farko

Za a bayyana labaran da suka yi nasara ne a wajen bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya 2025 wanda za a gudanar a ranar 31 ga Disamba, 2025 zuwa 1 ga Janairu, 2026 a Dutse, babban birnin Jihar Jigawa.

Loading

Tags: DutsegasaJigawaRanar Marubutan Hausa ta Duniya 2025zakarun gasa
Previous Post

Marubuta sun yi taron addu’a ga Hauwa Lawan Maiturare a Kano

Next Post

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

Related Posts

Taron gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ya rikiɗe zuwa yanayin jimami, mahalarta sun zubar da hawaye
Marubuta

Taron gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ya rikiɗe zuwa yanayin jimami, mahalarta sun zubar da hawaye

August 30, 2026
Ranar Marubuta 2026: Katsina za ta karɓi baƙuncin taron, an fara rajistar mahalarta
Marubuta

Ranar Marubuta 2026: Katsina za ta karɓi baƙuncin taron, an fara rajistar mahalarta

August 27, 2026
Ƙungiyar ANA Kano za ta horas da matasa dabarun rubuta gajerun labarai
Marubuta

Ƙungiyar ANA Kano za ta horas da matasa dabarun rubuta gajerun labarai

August 24, 2026
Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro
Marubuta

Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro

January 10, 2026
Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama
Marubuta

Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama

December 25, 2025
‎Sanata Shehu Sani ya ba gwarazan gasar Hikayata kyautar miliyan ɗaya a taron liyafa
Marubuta

‎Sanata Shehu Sani ya ba gwarazan gasar Hikayata kyautar miliyan ɗaya a taron liyafa

December 25, 2025
Next Post
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!