• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, November 2, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Haihuwa: Ali Show ya samu Walida

by DAGA ISAH BAWA DORO
October 9, 2019
in Ranar Murna
0
Maryam ɗauke da Maryam (Walida)

Maryam ɗauke da Maryam (Walida)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN mawaƙi Aliyu Mukhtar (‘Ali Show’) ya ƙara samun ƙaruwar ‘ya mace, inda a ranar Talata, 1 ga Oktoba, 2019 matar sa Maryam ta haifi santaleliyar yarinya. 

 Da sati ya zagayo, wato Talata, 8 ga Oktoba, aka raɗa wa yarinya suna Maryam, amma za a riƙa kiran ta da Walida.  

An yi shagalin bikin sunan ne a gidan mawaƙin da ke Shola Quarters bayan asibitin Babban Asibitin Gwamnatin Tarayya na Katsina.  

Dandazon ‘yan fim da mawaƙan Jihar Katsina da na Kano ne su ka yi jerin gwano a wurin bikin sunan, inda su ka riƙa hawan sababbin waƙoƙin taya murnar haihuwa ga mawaƙin. 

 A cikin su har da fitaccen mawaƙin bege ɗin nan na garin Kano mai suna Habu Tabule, wanda yake suman bogi idan ya na wasa a majalisi.  

Walida a ranar sunan ta

Wasu mawaƙan Kanon da su ka samu halarci hidimar sun haɗa da Naja’atu Ta Annabi, Shamsu Alale, Naser Hotoro da Mahmud MG.  

Akwai kuma mawaƙan Katsina irin su Aliyu Nata, Abu Amshi, Salisu Arabi, Musty Opera, Haruna Zango, Isah Randawa, Sadik A.U.F., Ali Kwaya, Mustapha Mai Taraliya, Abu Malina, DG Shareef da Naziru Mai Kwashewa.  

Ali Show dai ya na ɗaya daga cikin matasan mawaƙa a Katsina da ya daɗe ya na jan zaren ɗaukakar sa ba tare da ya tsinke ba.  

Yanzu haka ya na da ‘ya’ya biyu, mace da namiji.  

Allah Ya raya su baki ɗaya, amin.

Ali Show … angon ƙarn

Loading

Previous Post

‘Ko uwa ta ba ta isa ta sa in sasanta da Zahraddeen Sani ba’

Next Post

Ajuba, mai ba Gwamna Masari shawara, ya sha alwashin taimaka wa mawaƙa

Related Posts

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara
Ranar Murna

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara

October 10, 2026
Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post
Ukashat Suleiman (Ajuba)

Ajuba, mai ba Gwamna Masari shawara, ya sha alwashin taimaka wa mawaƙa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!