• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, July 31, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Hajiya Sahuratu, mahaifiyar furodusa Musa Carlos ta kwanta dama

by ABBA MUHAMMAD
March 4, 2024
in Labarai
0
Hajiya Sahuratu, mahaifiyar furodusa Musa Carlos ta kwanta dama

Marigayiya Hajiya Sahura tare da ɗan ta, Aminu Carlos

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAHU Akbar! Allah ya ɗauki ran mahaifiyar furodusa kuma jarumi a Kannywood, Alhaji Musa Aminu Carlos (Wamban Ƙaya).

Hajiya Sahuratu Aminu ta rasu a lokacin bacci, wanda ta kwanta tun misalin ƙarfe 10:00 na daren Asabar, sai da asubahin ranar Lahadi, 3 ga Maris, 2024 da misalin 5:00 aka je tashin ta domin sallah, aka tarar da rai ya yi halin sa, a gidan ‘yar ta da ke Zangon Shanu, Samaru, Zariya.

An yi jana’izar ta da misalin ƙarfe 11:40 na safiyar Lahadin, a garin Ƙaya da ke Ƙaramar Hukumar Giwa, Jihar Kaduna.

Dattijuwar, mai kimanin shekara 72, ta rasu ta bar ‘ya’ya bakwai, shida mata, namiji ɗaya, shi ne Musa Carlos, kuma shi ne na uku a cikin su.

Alhaji Musa Aminu Carlos, mazaunin Zariya ne a Jihar Kaduna.

Allah ya jiƙan Hajiya Sahura da rahama, amin.

Loading

Tags: mahaifiyaMusa Aminu Carlosmutuwarasuwa
Previous Post

Jarumin barkwanci a Nollywood, Mista Ibu ya rasu

Next Post

Hukumar Tsaro za ta taimaka wa Hukumar Tace Finafinai ta Kano

Related Posts

Wani mai suna Bashir Abdullahi ya damfare ni miliyan bakwai da rabi, inji Halisa
Labarai

Wani mai suna Bashir Abdullahi ya damfare ni miliyan bakwai da rabi, inji Halisa

July 28, 2025
Gaskiyar magana kan ji-ta-ji-tar ‘mutuwar’ Aminu Ala
Labarai

Gaskiyar magana kan ji-ta-ji-tar ‘mutuwar’ Aminu Ala

July 28, 2025
KADIFF 2025: Uganda ta fi yawan finafinai a bikin baje-kolin na Kaduna – Israel Kashim Audu
Labarai

KADIFF 2025: Uganda ta fi yawan finafinai a bikin baje-kolin na Kaduna – Israel Kashim Audu

July 25, 2025
Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar
Labarai

Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar

July 24, 2025
‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar
Labarai

‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar

July 23, 2025
Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Next Post
Hukumar Tsaro za ta taimaka wa Hukumar Tace Finafinai ta Kano

Hukumar Tsaro za ta taimaka wa Hukumar Tace Finafinai ta Kano

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!