• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, June 7, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Hotuna: Dinar auren Garzali Miko

by DAGA WAKILIN MU
August 22, 2021
in Uncategorized
0
Hotuna: Dinar auren Garzali Miko
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A DAREN jiya ne aka yi walimar cin abincin dare, wato dina, ta auren fitaccen jarumi kuma mawaƙi Garzali Miko da amaryar sa Habiba Ahmad Dikwa.

Idan kun tuna, mujallar Fim ta ba ku labarin yadda aka ɗaura auren nasu ne shekaranjiya a Kaduna a kan sadaki N200,000.

An yi dinar jiya a gidan tarurruka na ‘Misnoory Events Centre’ da ke Kano.

Ɗimbin ‘yan fim sun halarci bikin inda aka ci aka sha, kuma aka yi waƙe-waƙe da raye-raye.

Allah ya bada zaman lafiya, amin.

A nan, ga hotunan dinar waɗanda Kibadash Photography su ka ɗauka.

Amarya Habiba da ango Garzali a wurin dinar auren su a daren jiya
Mata adon biki!
Ibrahim Sharukhan MC ya na aikin da ya saba na gabatarwa
Abokan ango
Jaruma Amal Umar a wajen taron dinar
Abubakar Bashir Maishadda (a hagu) da Hafiz Ado Baba a wurin dinar
Su Sidiqa Jibrin, Aisha Izzar So, Sabira da sauran mata a wurin dinar. Hoto daga: Sadamcy Photography
Sadiq Mafia da Kamal Alƙali
Nazifi Asnanic da Ali Gumzak
Su Amal Umar su na nishaɗantar da taron dinar
Amaryar Garzali, Habiba Ahmad Dikwa
Daraktoci Sunusi Oscar442 da Ali Gumzak cike da murna a bayan amarya da ango
Ali Nuhu a wajen dinar
Su Nazifi Asnanic da Abdul Amart Maikwashewa su na taya ma’auratan murna

Loading

Tags: aureGarzali MikoHabiba Umar Ahmad Dikwahausa filmsHausa singersHausa wedding dinnerKannywood
Previous Post

Illa ga ‘Farin Wata’, ɓarayin intanet sun ƙara sace wa Adam Zango shafin Instagram

Next Post

Ban yi soyayya da Ummi Rahab ba – Adam A. Zango

Related Posts

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

June 4, 2025
An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN
Labarai

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

June 3, 2025
MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim
Labarai

MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim

June 2, 2025
Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150
Nijeriya

Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150

May 31, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta goyi bayan amfani da Ƙirƙirarrar Basira cikin ɗa’a a aikin jarida – Idris
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta yi ta’aziyyar mutanen da suka rasu a ambaliyar garin Mokwa

May 30, 2025
Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris
Nijeriya

Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris

May 25, 2025
Next Post
Ban yi soyayya da Ummi Rahab ba – Adam A. Zango

Ban yi soyayya da Ummi Rahab ba - Adam A. Zango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!