• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumar Kannywod, Madam Korede ta yi adabo da Nijeriya, ta na barar addu’a

by DAGA ABBA MUHAMMAD
September 25, 2022
in Labarai
0
Maryam Aliyu Obaje ('Yar Fim) a tashar mota a Kaduna

Maryam Aliyu Obaje ('Yar Fim) a tashar mota a Kaduna

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMAR Kannywood, Maryam Aliyu Obaje, wadda aka fi sani da suna Madam Korede ko ‘Yar Fim, ta bayyana cewa a taya ta da addu’a domin ta tafi makaranta.

Tun a daren Juma’a ne Madam Korede ta shaida wa mujallar Fim cewa, “In Allah ya kai mu ranar Lahadi, zan tafi makaranta kamar yadda na sanar da ku kwanaki cewa na samu makaranta a Jamhuriyar Benin. Don haka a taya ni da addu’a.”

A yau Lahadi jarumar ta wallafa wani bidiyo a Instagram inda ta ke ɗauke da akwatuna biyu na kayan ta a tashar mota a Kaduna, ta na bin waƙar ‘D’Ja’ ta mawaƙi Yoruba Demon.

Madam Korede da akwatunan ta a tashar mota

A cikin watan Agusta, mujallar Fim ta ruwaito cewa Madam Korede ta samu gurbin karatu a wata jami’a mai suna ‘ESGT Benin University’ da ke Kwatano, babban birnin Jamhuriyar Benin.

Mai makarantar da kan shi ne ya ba ta ‘scholarship’, wato tallafi ko ɗaukar nauyin yin karatun.

Allah ya ba da sa’a, ya sa a fara lafiya, a ƙare lafiya.

Loading

Tags: 'Yar FimBenin RepublicCotonouESGT Benin UniversityjarumaKwatanoMaryam Aliyu ObajeYoruba Demon
Previous Post

Pantami ya naɗa jarumin Kannywood Nuhu Abdullahi jakaden Hukumar Shaidar Ɗan Ƙasa

Next Post

Harkar fim ta sauya mani rayuwa – jaruma Amina A. Shehu

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Amina A. Shehu

Harkar fim ta sauya mani rayuwa - jaruma Amina A. Shehu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!