• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, July 24, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumar Kannywood Aishatulhumaira ta kai wa fursunoni tallafi a gidan yarin Kano 

by MUKHTAR YAKUBU
October 22, 2024
in Labarai
0
Jarumar Kannywood Aishatulhumaira ta kai wa fursunoni tallafi a gidan yarin Kano 

Kayan tallafin a cikin kurkukun. A'isha Humaira ce a ƙaramin hoto

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
Kayan tallafin a cikin kurkukun. Aishatulhumaira ce a ƙaramin hoto

JARUMAR Kannywood A’isha Ahmed Idris (Aishatulhumaira) ta kai gudunmawa a gidan yari na Kurmawa da ke birnin Kano.

A ranar Litinin, 20 ga Oktoba ne jarumar ta kai tallafin kayayyakin amfanin yau da kullum a gidan gyaran halin domin taimaka wa fursunoni.

Kayan da ta kai sun haɗa da bokitai 150, kayan ɗanɗanon girki katan 10, garin sabulun wanki katan 10, gidan sauro 50, butar alwala dozin 12, katifu 20, da tabarmi 50.

Da man dai A’isha ta shahara kan ayyukan jinƙai da taimakon al’umma masu ƙaramin ƙarfi da marayu wanda ko a baya ta sha biya wa ɗaurarru masu ƙananan laifuffuka tarar kuɗaɗen da aka saka masu domin su shaƙi iskar ‘yanci.

Ba wannan ne karo na farko da Jaruman Kannywood suke kai gudunmawar kayan amfanin yau da kullum gidajen yari ba.

Ko a baya irin su Mansurah Isah, Hadiza Gabon, da Rahama Sadau sun saba kai makamancin irin wannan tallafin.

Fursunoni da ma’aikatan gidan yarin suna yabawa da jinjina wa A’isha Humaira kan wannan ƙoƙari da take yi.

Loading

Tags: A'isha Ahmed IdrisAishatulhumairafursunoniKanokurkukuKurmawatallafi
Previous Post

KILAF 2024: An ƙulla yarjejeniyar haɗin gwiwa da Gidan Buɗe Ido na Ƙasa

Next Post

Kamfanin Google zai fara horas da ‘yan Kannywood a Kano

Related Posts

‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar
Labarai

‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar

July 23, 2025
Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
Next Post
Kamfanin Google zai fara horas da ‘yan Kannywood a Kano

Kamfanin Google zai fara horas da 'yan Kannywood a Kano

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!