• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumar Kannywood Hafsat Idris ta yi aure a asirce

by DAGA ALI KANO
February 27, 2022
in Ranar Murna
0
Amarsu ta ango, Hafsat Ahmad Idris

Amarsu ta ango, Hafsat Ahmad Idris

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCIYAR jarumar Kannywood, Hafsat Ahmad Idris, ta yi aure a asirce a jiya Asabar, 26 ga Fabrairu, 2022.

An ɗaura auren a Kano ba tare da an gayyaci ɗan fim ko ɗaya ba, irin yadda wasu ‘yan fim ɗin Hausa su ke yi. 

Hakan ya sa ba mu gano wanene ta aura ba da inda aka ɗaura auren da sadakin da aka biya da kuma waliyyan ango da amarya.

Wata majiya ta kurkusa da jarumar, wadda ake wa laƙabi da ‘Ɓarauniya’ saboda fim da ta yi mai wannan sunan, ta shaida wa wakilin mu cewa an tsara cewa babu wata walimar auren da za a yi kuma amarya za ta tare ne ba tare da ɓata lokaci ba.

Mujallar Fim za ta ci gaba da bincike domin gano wasu bayanan game da ɗaurin auren.

Ita dai Hafsat Idris, bazawara ce kuma uwar ‘ya’ya shida – mata huɗu, maza biyu.

Idan kun tuna, a watan Maris na 2021 ta aurar da ɗiyar ta ta uku, wato Khadija Kabir, wadda kuma a kwanan baya ta haihu.

Ta na daga cikin kyawawan jarumai mata waɗanda aka san su da iya shiga da tsadaddun kayan ado.

Mu na mata fatan Allah ya ba su zaman lafiya.

Loading

Tags: aureƁarauniyaHafsat IdrisJanar AbachaJanar Sani Abachakannywood actressKhadija Kabir
Previous Post

An ɗaura auren Aisha Tsamiya duk da iƙirarin da ta yi cewa wai sai nan gaba

Next Post

Mukhtar Hassan Hadi ne Hafsat ta aura, ba ɗan gidan Abacha ba

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Amarya Hafsat da ango Mukhtar

Mukhtar Hassan Hadi ne Hafsat ta aura, ba ɗan gidan Abacha ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!