• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, May 15, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Nasira da jarumin Kannywood Isma’il Koli sun zama ɗaya 

by DAGA ABBA MUHAMMAD
December 30, 2023
in Ranar Murna
0
Nasira da jarumin Kannywood Isma’il Koli sun zama ɗaya 

Nasira da Isma'il sun zama mallakin juna

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A JIYA Asabar, 29 ga Disamba, 2023, jarumin Kannywood Isma’il Ishaq Koli, ya angwance

An ɗaura auren Isma’il da abar ƙaunar sa, Nasira Zakariyya Aliyu, a Masallacin Juma’a na Government College Kaduna da misalin ƙarfe 1:00 na rana bayan an yi sallar Juma’a, a kan sadaki N100,000.

An yi walima a harabar masallacin bayan an ɗaura aure.

Haka kuma, an yi wata walimar a gidan su ango da ke Kakuri Road, unguwar Rafin Guza, a Kaduna.

Ango tare da wasu mahalartan ɗaurin auren

Wakilin mujallar Fim da ya halarci ɗaurin auren ya ruwaito cewa ‘yan fim da su ka halarci ɗaurin auren sun haɗa da Yakubu Lere, Rabi’u Koli, Salisu Salinga, Abubakar Hunter, Nura MC Khan, Yaroskhan Abubakar, Ishaq Ɗantsoho da Hamisu Bawasa.

Haka kuma abokan aikin angon, wato ‘yan jarida, su ma sun halarta daga gidajen rediyo da talbijin da su ka haɗa da JKD TV, FRCN, Karama FM, Liberty FM, Liberty TV, Vision FM, Nagarta Radio, KSMC TV, Kada FM, DITV, Alheri Radio da Invicter FM.

Isma’il a tsakiyar abokan sana’ar sa, Abubakar Hunter da Nura MC Khan
Ango Isma’il da abokan sa
Ango da amarya, Isma’il da Nasira

Loading

Tags: aureIsmail KoliKannywood
Previous Post

Haihuwa A Kannywood Cikin 2023

Next Post

Aure-aure A Kannywood Cikin 2023

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Izzuddeen M. Doko da Khadija Yobe

Aure-aure A Kannywood Cikin 2023

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!