Ya kamata duk mace da za ta yi fim ta daina ƙunshi da hujin hanci, inji Jammaje
SHUGABAN kamfanin shirya fim na Jammaje Production, Kano, Malam Kabiru Musa Jammaje, ya yi kira ga dukkan wata mace mai ...
SHUGABAN kamfanin shirya fim na Jammaje Production, Kano, Malam Kabiru Musa Jammaje, ya yi kira ga dukkan wata mace mai ...
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa jaruma a Kannywood, Zainab Umar, rasuwa. Zainab ta rasu a daren jiya Alhamis, 5 ...
ALLAHU Akbar! A jiya Laraba, Allah ya ɗauki ran mahaifin tsohuwar jarumar Kannywood, Hajiya Halima Adamu Yahaya. Alhaji Al-Mustapha Idris ...
A WANNAN rana ta Juma'a, 10 ga Fabrairu, 2010 aka ɗaura auren jaruma Khadija Alhaji Shehu Yobe, wato Karima a ...
A YANZU haka shirye-shiryen bikin auren 'yan Kannywood biyu, wato jaruma a shirin 'Izzar So', Khadija Yobe, da mawaƙi Izzuddeen ...
JARUMA a Kannywood, Beatrice Williams Auta (Stella Arewa 24) ta bayyana dalilin rashin ganin ta da aka yi a finafinai ...
JARUMAR Kannywood Amal Umar ta roƙi wata kotu a Kano da ta hana kwamanda mai kula da shiyya ta 1 ...
© 2024 Mujallar Fim